Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

yemen

  • MDD Ta Nuna Damuwa Kan Tabarbarewar Harkokin Jin Kai A Yemen

    MDD Ta Nuna Damuwa Kan Tabarbarewar Harkokin Jin Kai A Yemen

    Mar 15, 2018 16:25

    Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, ya fitar da wata sanarwa a yau Alhamis mai cike da nuna damuwa kan halin da al'amuran jin kai ke ciki a kasar Yemen.

  • Sojojin Yamen Sun Kashe Sojojin Saudiyya Masu Yawa A Kudancin Kasar Ta Saudiyya

    Sojojin Yamen Sun Kashe Sojojin Saudiyya Masu Yawa A Kudancin Kasar Ta Saudiyya

    Mar 14, 2018 06:27

    Sojojin Yamen sun bude wuta kan gungun sojojin marautar Saudiyya a yankunan Jizan da Asir da suke kudancin kasar ta Saudiyya, inda suka kashe sojoji akalla bakwai.

  • Yemen: Sojojin Saudiyya Hudu Sun Halaka

    Yemen: Sojojin Saudiyya Hudu Sun Halaka

    Mar 12, 2018 09:22

    Tashar talabijin din al-masirah ta kasar Yemen ta bada labarin cewa wani kwararren maharbin soja ne ya halaka sojojin na Saudiyya a gundumar jizan da ke kudancin Saudiyya.

  • Cututtuka Masu Kisa Na Ta Kara Bazuwa A Cikin Kasar Yemen

    Cututtuka Masu Kisa Na Ta Kara Bazuwa A Cikin Kasar Yemen

    Mar 11, 2018 18:01

    Rahotanni daga kasar Yemen na nuni da cewa ana kara samun karuwar cututtuka masu kisa a kasar sakamakon matsalolin da ake fuskanta a bangaren kiwon lafiya.

  • Amnesty International Ta Soki Birtaniyya Saboda Sayarwa Saudiyya Jiragen Yaki

    Amnesty International Ta Soki Birtaniyya Saboda Sayarwa Saudiyya Jiragen Yaki

    Mar 10, 2018 05:22

    Kungiyar kare hakkokin bil'adaman nan ta kasa da kasa Amnesty International ta yi kakkausar suka ga matakin da kasar Birtaniyya ta dauka na sayar wa Saudiyya da wasu jiragen yaki inda ta ce hakan tamkar kara rurar wutar yakin da ke faruwa a kasar Yemen ne.

  • Corbyn: Sayarwa Saudiyya Da Makamai Domin Yaki A Kan Yemen Abin Kunya Ne Ga Birtaniya

    Corbyn: Sayarwa Saudiyya Da Makamai Domin Yaki A Kan Yemen Abin Kunya Ne Ga Birtaniya

    Mar 07, 2018 17:16

    Shugaban jam'iyyar Labour a kasar Birtaniya Jeremy Corbyn, ya bayyana cewa; sayarwa Saudiyya da manyan makamai da Birtaniya take domin kaddamar da yaki a kan al'ummar kasar Yemen, babban abin kunya ne ga gwamnatin Birtaniya.

  • Yemen: Jiragen Yakin Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-hare

    Yemen: Jiragen Yakin Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-hare

    Mar 04, 2018 18:59

    Harin bayan na da Saudiyyar ta kai a cikin birnin Sanaa ya ci ran mutum da kuma jikkata wasu da dama

  • Kasar Rasha Ta Jaddada Bukatar Warware Rikicin Kasar Yamen Ta Hanyar Lumana

    Kasar Rasha Ta Jaddada Bukatar Warware Rikicin Kasar Yamen Ta Hanyar Lumana

    Mar 03, 2018 12:32

    Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana cewa: Dole ne kungiyoyin kasa da kasa su dauki matakin kwadaitar da bangarorin da suke rikici a kasar Yamen kan gudanar da zaman tattaunawa da nufin warware rikicin kasar.

  • Pentagon: Amurka Za Ta Ci Gaba Da Taimaka Ma Saudiyya A Yakin Da Take Yi Kan Yemen

    Pentagon: Amurka Za Ta Ci Gaba Da Taimaka Ma Saudiyya A Yakin Da Take Yi Kan Yemen

    Mar 03, 2018 05:51

    Ma’aikatar tsaron kasar Amurka ta Pentagon ta sanar da cewa, ci gaba da taimaka ma Saudiyya ayakin da take kaddamarwa kan kasar Yemen wajibi ne.

  • Hukumar Kula Abinci Ta MDD

    Hukumar Kula Abinci Ta MDD "FAO" Ta Yi Gargadi Kan Matsalar Karancin Abinci A Duniya

    Mar 01, 2018 06:58

    Hukumar Kula da Abinci da Ayyukan Noma ta Majalisar Dinkin Duniya "FAO" ta yi gargadi kan matsalar karancin abinci a duniya musamman a kasashen da ake ci gaba da fuskantar matsalolin tashe-tashen hankula.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS