Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

yemen

  • Sanarwar Kasashen Turai Da Amurka Bayan Rashin Nasarar Da Suke Yi A Kwamitin Tsaron MDD

    Sanarwar Kasashen Turai Da Amurka Bayan Rashin Nasarar Da Suke Yi A Kwamitin Tsaron MDD

    Feb 28, 2018 06:17

    Amurka, Faransa, Jamus da Birtaniya sun fitar da sanarwa hadin gwiwa kan kasar Iran, inda suka ce rashin mutunta dokar haramci kan kasar Yemen da hukumomin Iran din ba sa yi abin damuwa ne

  • Sojojin Yamen Sun Halaka Gungun Sojojin Hayar Saudiyya A Kudancin Kasar Ta Yamen

    Sojojin Yamen Sun Halaka Gungun Sojojin Hayar Saudiyya A Kudancin Kasar Ta Yamen

    Feb 25, 2018 18:52

    Sojojin Yamen sun harba makamai masu linzami kan sansanonin sojin hayar masarautar Saudiyya da suke kudanci da kuma arewacin kasar, inda suka kashe sojojin hayar masu yawa a yau Lahadi.

  • Sukan Da Jam'iyyun Adawa Na Kasar Jamus Sukewa Gwamnatin Kasar Kan Sayarwa Saudia Da Kawayenta Makamai

    Sukan Da Jam'iyyun Adawa Na Kasar Jamus Sukewa Gwamnatin Kasar Kan Sayarwa Saudia Da Kawayenta Makamai

    Feb 25, 2018 08:10

    Jam'iyyun adawa a kasar Jamus sun yi ta suka kan yadda gwamnatin kasar take sayarwa kasar Sa'udiya da kawayenta a yakin Yemen makamai, duk tare da sanin irin laifuffukan yakin da suke aikatawa a kasar.

  • Yemen: An Halaka Sojojin Saudiyya Biyu

    Yemen: An Halaka Sojojin Saudiyya Biyu

    Feb 24, 2018 06:41

    An kashe sojojin na Saudiyya biyu ne ta hanyar harbinsu daga nesa da wani kwararren maharbi na sojojin Yemen ya yi.

  • Kokarin Amurka Da Kawayenta Na Cutar Da Iran A Kwamitin Tsaron MDD

    Kokarin Amurka Da Kawayenta Na Cutar Da Iran A Kwamitin Tsaron MDD

    Feb 24, 2018 06:00

    A kokarin da suke yi wajen wasa da hankulan al'ummomin duniya kan irin rawar da suke takawa a ci gaba da kisan kiyashin da ake yi wa al'ummar Yemen, kasashen Amurka, Birtaniyya da Faransa na ci gaba da kokari wajen amfani da Kwamitin Tsaron MDD wajen tuhumar Iran da aikewa da makamai kasar Yemen.

  • Adawar Rasha Kan Kakabawa Iran Takunkumi A Kwamitin Tsaron MDD.

    Adawar Rasha Kan Kakabawa Iran Takunkumi A Kwamitin Tsaron MDD.

    Feb 22, 2018 05:31

    Wakilin kasar Rasha a Majalisar dinkin duniya ya ce ba za su amince da duk wani kokari da kwamitin tsaron Majalisar dinkin duniya ke yi na kakabawa Iran takunkumi ba, bisa zarkin tana baiwa kungiyar Ansarullah ta kasar yemen makamai

  • Sojojin Yamen Sun Kaddamar Da Hare-Haren Daukan Fansa Kan Kasar Saudiyya

    Sojojin Yamen Sun Kaddamar Da Hare-Haren Daukan Fansa Kan Kasar Saudiyya

    Feb 17, 2018 06:30

    Sojojin Yamen da dakarun sa-kai na kasar sun kaddamar da hare-hare da makamai masu linzami kan sansanonin sojin masarautar Saudiyya da suke kudancin kasar ta Saudiyya.

  • Jiragen Saman Yakin Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kashe Fararen Hula A Kasar Yamen

    Jiragen Saman Yakin Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kashe Fararen Hula A Kasar Yamen

    Feb 11, 2018 19:06

    Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun yi luguden wuta kan yankuna daban daban na kasar Yamen, inda suka kashe fararen hula akalla 9, kuma 5 daga cikinsu mata.

  • Dakarun Yemen Sun Tarwatsa Wata Cibiyar Makamai Masu Linzami Na Saudiyya A Ta'iz

    Dakarun Yemen Sun Tarwatsa Wata Cibiyar Makamai Masu Linzami Na Saudiyya A Ta'iz

    Feb 10, 2018 05:45

    Dakarun kasar Yemen da suke samun goyon bayan dakarun Ansarullah na kasar sun sami nasarar tarwatsa wata cibiyar makamai masu linzami da ke karkashin kulawar sojojin haya na Saudiyya lardin Ta'izz da ke kudu maso yammacin kasar Yemen din.

  • Sojojin Yamen Sun Yi Luguden Wuta Kan Sojojin Saudiyya A Kudancin Kasar Ta Saudiyya

    Sojojin Yamen Sun Yi Luguden Wuta Kan Sojojin Saudiyya A Kudancin Kasar Ta Saudiyya

    Feb 02, 2018 12:16

    Sojojin Yamen sun kaddamar da wani farmaki kan sansanin sojojin Saudiyya da ke yankin kudancin kasar ta Saudiyya tare da halaka sojojin masu yawa.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS