-
Jiragen Yakin Kawancen Saudiya Sun Yi Ruwan Bama-Bamai A Birnin Sana'a
Jan 31, 2018 05:50A daren jiya Talata, Jiragen yakin kawancen Saudiya sun yi ruwan bama-bamai har sau biyar a yankunan Shu'ub da bani Hashish na gabashin Sana'a babban birnin kasar Yemen.
-
Yan Awaren Kudancin Yemen Sun Kwace Iko Da Birnin Aden
Jan 30, 2018 18:57'Yan awaren da suka dauki kwanaki uku suna fada da sojojin gwamnatin Hadi Mansur mai murabus, sun kwace da birnin Aden a yau talata.
-
Yemen : Rayuka Na Ci Gaba Da Salwanta A Aden
Jan 30, 2018 06:24Rahotanni daga Yemen na cewa ana ci gaba da gwabza fada a birnin Aden tsakanin mayakan masu fafatukar a ware da kuma dakarun gwamnatin mai murabus.
-
'Yan A Ware A Yemen Sun Kwace Fadar Gwamnatin Aden
Jan 28, 2018 16:45Rahotanni daga Yemen na cewa mayakan 'yan Kudu masu neman ballewa daga kasar sun kwace iko da fadar gwamnatin Aden birnin na biyu mafi girma a kasar.
-
Yemen: Sojojin Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-haren Wuce Gona Da Iri
Jan 26, 2018 19:14Tashar talabijin din 'al-masirah' ta Yemen ta bada labarin cewa harin da sojojin Saudiyyar suka kai a gundumar Sa'adah ya ci rayukan fararen hula da kuma rusa gidajensu
-
Rahoto: Fiye da Masu Kamun Kifi 160 NeSuka Rasa Rayukansu A Yakin Saudiya Kan Kasar Yemen
Jan 26, 2018 11:53Rahotannin baya bayan nan daga kasar Yemen sun nuna cewa masu kamun kifi a kasar kimanin 160 ne suka rasa rayukansu sanadiyyar yakin da kasar saudia da kawayenta suke kaddamarwa kan kasar.
-
Mayakan Tsohon Shugaban Kasar Yemen Da Dama Sun Rasa Rayukansu A Wani Farmakin Sojojin Kasar
Jan 22, 2018 18:57Sojojin kasar Saudia da kuma mayakan haya na tsohon shugaban kasar Yemen Abdurabbu Mansur Hadi da dama ne suka halaka a wani hari da makami mai linzami wanda sojojin kasar Yemsn suka kai masu.
-
Sojojin Yamen Sun Kashe Sojojin Hayar Saudiyya Masu Yawa A Shiyar Arewacin Kasar
Jan 21, 2018 06:53Sojojin Yamen da hadin gwiwar dakarun sa-kai na kasar sun kashe sojojin Sudan da suke yaki karkashin rundunar kawancen Saudiyya a kasar ta Yamen.
-
Yemen: Sojoji Sun Kashe 'Yan Koren Saudiyya Masu Yawa
Jan 18, 2018 07:48Tashar talabijin din al-Masirah ta kasar Yemen ta ce; An kashe 'yan koren Saudiyyar 20 ne a wani hari da sojoji suka kai a yankin Al-Jawf da ke arewacin kasar
-
Gwamnatin Yemen Ta Bukaci Tattaunawa Kai Tsaye Da Gwamnatin Kasar Saudiya
Jan 08, 2018 07:52Priministan kasar Yemen ya bukaci tattaunawa kai tsaye da gwamnatin kasar Saudiya wacce take yakar mutanen kasar ta Yemen ba tare da tattaunawar ta hada da tsohon shugaban kasar Abdu rabbu hadi Mansur ba.