Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

yemen

  • Sojojin Yamen Sun Kakkabo Jirgin Saman Yakin Rundunar Kawancen Saudiyya

    Sojojin Yamen Sun Kakkabo Jirgin Saman Yakin Rundunar Kawancen Saudiyya

    Jan 07, 2018 19:32

    Sojojin Yamen da dakarun kungiyar Ansarullah na kasar sun kakkabo wani jirgin saman yakin rundunar kawancen masarautar Saudiyya da ke kaddamar da hare-haren wuce gona da iri kan kasar ta Yamen.

  • Yemen: An Hallaka  Sojojin Saudiyya 13 A Gundumar Asir

    Yemen: An Hallaka Sojojin Saudiyya 13 A Gundumar Asir

    Jan 03, 2018 09:45

    Tahsar talabijin din 'al-Masirah' ta kasar Yemen ta ce; an kashe sojojin Saudiyya ne a cikin gundumar Asir da ke kasar Saudiyyar

  • Saudiyya Ta Kashe Fararen Hula 30 A Lardin Hudaidah Na Kasar Yemen

    Saudiyya Ta Kashe Fararen Hula 30 A Lardin Hudaidah Na Kasar Yemen

    Dec 31, 2017 11:53

    A hare-haren da jiragen saman yakin masarautar Saudiyya suka kaddamar a yammacin jiya a kan lardin Hudaidah na kasar Yemen, fararen hula talatin ne suka rasa rayukansu, wasu da dama kuma suka jikkata.

  • Jiragen Saman Yakin Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kashe Fararen Hula A Kasar Yamen

    Jiragen Saman Yakin Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kashe Fararen Hula A Kasar Yamen

    Dec 28, 2017 11:46

    Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kai hari kan wata mota tare da kashe mutanen da suke cikinta a yankin arewacin kasar.

  • Mutanen Kimani 100 Ne Saudia Ta Kashe Ko Ta Raunata A Harin Da Ta Kai Garin Ta'iz Na Kasar Yemen A Yau

    Mutanen Kimani 100 Ne Saudia Ta Kashe Ko Ta Raunata A Harin Da Ta Kai Garin Ta'iz Na Kasar Yemen A Yau

    Dec 26, 2017 19:13

    Yawan mutanen da jiragen yakin Saudia suka kashe ko suka jiwa rauni a yau latata a wani harin da suka kai kan wata kasuwa a yankin Ta'iz ya kai 100.

  • Dakarun Yemen Sun Kashe Da Raunana Sama Da Sojojin Sa Kan Saudiyya 40

    Dakarun Yemen Sun Kashe Da Raunana Sama Da Sojojin Sa Kan Saudiyya 40

    Dec 23, 2017 05:23

    Dakarun kasar Yemen da na kungiyar Ansarullah sun sami nasarar hallaka da kuma raunana kimanin sojojin sa kai na Saudiyya da kawayenta guda 40 a lardunan Ma'ariv, Ta'iz da Al-Jauf na kasar Yemen.

  • Yemen: Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kashe Fararen Hula 11

    Yemen: Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kashe Fararen Hula 11

    Dec 22, 2017 06:34

    A jiya alhamis ne dai jiragen yakin Saudiyyar suka kai hare-hare a babban birnin kasar San'aa da kuma yankin Sa'adah da ke arewacin kasar.

  • Yemen : Adadin Masu Cutar Kwalera Ya Kai Milyan Guda

    Yemen : Adadin Masu Cutar Kwalera Ya Kai Milyan Guda

    Dec 21, 2017 11:00

    Kungiyar agaji ta kasa da kasa (Red Cross) ta ce adadin mutanen da ke fama da cutar amai da gudawa cewa da kwalera a Yemen ya kai miliyan guda.

  • Yemen : Iran Ta Musunta Mika Wa 'Yan Houthi Makamai

    Yemen : Iran Ta Musunta Mika Wa 'Yan Houthi Makamai

    Dec 20, 2017 11:19

    Jamhuriya Musulinci ta Iran ta musanta zargin cewa tana mika wa 'yan gwagwarmaya na Houthi a Yemen makaman yaki.

  • Rahoton MDD Kan Ci Gaba Da Kisan Fararen Hula A Yemen

    Rahoton MDD Kan Ci Gaba Da Kisan Fararen Hula A Yemen

    Dec 19, 2017 18:58

    Kakakin Hukuma Kare hakin bil-adama ta MDD ya sanar da cewa harin wuce gona da iri da kawancen saudiya ke kaiwa kasar Yemen yayin sanadiyar mutuwar fararen hula 136.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS