Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

yemen

  • Birtaniya Ta Bukaci Saudiyya Ta Kawo Karshen Killace Kasar Yemen

    Birtaniya Ta Bukaci Saudiyya Ta Kawo Karshen Killace Kasar Yemen

    Dec 18, 2017 06:39

    Jaridar Daily Telegram ta ambato ministan raya kasashe na Birtaniya Penny Mvrdant tana cewa; Babu wani dalili da Saudiyyar take da shi na hana shigar da kayan agaji zuwa cikin kasar ta Yemen.

  • Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Sun Kashe Mutane Fiye Da 50 A Kasar Yamen

    Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Sun Kashe Mutane Fiye Da 50 A Kasar Yamen

    Dec 16, 2017 11:58

    Mutane fiye da 50 ne suka rasa rayukansu a hare-haren wuce gona da iri da jiragen saman yakin masarautar Saudiyya suka kai sassa daban daban na kasar Yamen a jiya Juma'a.

  • MDD Ta Yi Watsi Da Kalaman Jakadiyar Amurka A Majalisar Kan Iran

    MDD Ta Yi Watsi Da Kalaman Jakadiyar Amurka A Majalisar Kan Iran

    Dec 15, 2017 15:38

    Mataimakin kakakin babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Farhan Haq, ya bayyana cewar babu wata hujja da take tabbatar da cewa makamai masu linzamin da dakarun kasar Yemen suka harba cikin Saudiyya kirar Iran ne kuma Iran ce ta ba su.

  • Iran Ta Yi Watsi Da Zargin Mikawa 'Yan Houtsi Makami Mai Linzami

    Iran Ta Yi Watsi Da Zargin Mikawa 'Yan Houtsi Makami Mai Linzami

    Dec 15, 2017 04:29

    Jamhuriya Musulinci ta Iran, ta yi watsi kwata kwata da zarge-zarge marar tushe da jakadiyar Amurka a MDD, Nikki Haley, ta yi, na cewa makami mai linzamin da 'yan gwagwarmayar neman sauyi na Houtsi a Yemen suka harba zuwa birnin Riyad na kasar Saudiyya, kirar Iran ne.

  • Sabbin Hare-Haren Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kashe Akalla Mutum 12 A Kudancin Yemen

    Sabbin Hare-Haren Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kashe Akalla Mutum 12 A Kudancin Yemen

    Dec 14, 2017 19:21

    Jiragen yakin kasar saudia sun kashe fararen hula akalla 12 a wanin harin da suka kai a yankin Ta'iz na kudancin kasar Yemen a yau Alhamis.

  • Bukatar Saktare Janar Na MDD Na Kawo Karshen Hare-Haren Saudiya A Yemen

    Bukatar Saktare Janar Na MDD Na Kawo Karshen Hare-Haren Saudiya A Yemen

    Dec 11, 2017 06:15

    Babban saktaren Majalisar Dikin Duniya ya bayyana hare-haren da kawancen Saudiya ke kaiwa kan al'ummar kasar Yemen da wawanci tare da neman kasar ta saudiya ta gaggauta dakatar da kai hare-haren.

  • Sojojin Yamen Sun Harba Makamai Masu Linzami Kan Sansanin Sojojin Hayar Saudiyya

    Sojojin Yamen Sun Harba Makamai Masu Linzami Kan Sansanin Sojojin Hayar Saudiyya

    Dec 10, 2017 19:03

    Sojojin Yamen da dakarun sa-kai na kungiyar Ansarullahi na kasar sun harba makamai masu linzami kan sansanin sojin hayar masarautar Saudiyya da ke lardin Shabwa a shiyar gabashin kasar ta Yamen.

  • Yemen: An Gano Rumbun Zinariya Da Azurfa A Gidan Tsohon Shugaban Kasa Ali Abdallah Saleh

    Yemen: An Gano Rumbun Zinariya Da Azurfa A Gidan Tsohon Shugaban Kasa Ali Abdallah Saleh

    Dec 08, 2017 19:05

    Tashar Telbijin din al-alam, ta ambato jami'in gwamnatin Yemen na cewa an mika dukiyar da aka gano ga babban Bankin kasar ta Yemen.

  • Sojojin Yamen Sun Kaddamar Da Hare-Hare Kan Sojojin Hayar Masarautar Saudiyya

    Sojojin Yamen Sun Kaddamar Da Hare-Hare Kan Sojojin Hayar Masarautar Saudiyya

    Dec 08, 2017 06:18

    Sojojin Yamen da dakarun sa-kai na kasar sun harba makamai masu linzami kan sansanonin sojin hayar masarautar Saudiyya da ke lardin Najran a kudancin kasar ta Saudiyya.

  • Yemen : Kungiyoyi Sun Bukaci A Bada Damar Shigar Da Kayan Agaji

    Yemen : Kungiyoyi Sun Bukaci A Bada Damar Shigar Da Kayan Agaji

    Dec 05, 2017 16:46

    Wasu kungiyoyin agaji na kasa da kasa guda biyar, sun bukaci duk masu hannu a rikicin kasar Yemen dasu kawo karshen zubar da jini a birnin Sanaa, domin bada damar shigar da kayan agaji ga al'ummar dake cikin matsananciyyar bukata.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS