Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

zabe 2017

  • Tsoffin Shugabannin Ghana Sun Bukaci A Gudanar Da Zabe Cikin Kwanciyar Hankali

    Tsoffin Shugabannin Ghana Sun Bukaci A Gudanar Da Zabe Cikin Kwanciyar Hankali

    Feb 23, 2016 11:48

    Tsoffin shugabannin kasar Ghana sun bukaci da a gudanar da zaben shugaban kasa da na 'yan majalisar kasar za a gudanar a kasar cikin kwanciyar hankali sannan kuma bisa inganci ba tare da magudi ba.

  • Zaben Nijar Ya Kai Rana Ta Biyu A Wasu Jihohi Saboda Wasu Matsaloli

    Zaben Nijar Ya Kai Rana Ta Biyu A Wasu Jihohi Saboda Wasu Matsaloli

    Feb 22, 2016 10:59

    Rahotanni da Jamhuriyar Nijar sun ce an dage gudanar da zaben shugaban kasar da na 'yan majalisu da aka gudanar jiya Lahadi zuwa yau Litinin a wasu jihohi na kasar saboda rashin isar kayan aiki da kuma wasu matsaloli da aka fuskanta.

  • An Fara Zaben Shugaban Kasa Da Na 'Yan Majalisu A Nijar

    An Fara Zaben Shugaban Kasa Da Na 'Yan Majalisu A Nijar

    Feb 21, 2016 10:48

    An fara gudanar da zaben shugaban kasa da na 'yan majalisu a Jamhuriyar Nijar inda al’ummar kasar za su zabi sabon shugaban kasar cikin 'yan takara 15 da suke fafatawa ciki kuwa har da shugaban kasar mai ci Mahammadu Issoufou wanda ke neman wa'adi na biyu.

  • Shugaba Museveni Ya Lashe Zaben Shugaban Kasar Uganda

    Shugaba Museveni Ya Lashe Zaben Shugaban Kasar Uganda

    Feb 21, 2016 10:46

    Shugaban kasar Uganda Yoweri Museveni ya lashe zaben shugaban kasar da aka gudanar, lamarin da ya ba shi damar ci gaba da mulkin kasar zuwa shekaru biyar masu zuwa bayan da ya shafe shekaru 30 yana mulkin kasar.

  • An Kawo Karshen Yakin Neman Zaben Da Za'a Gudanar Gobe Lahadi A Nijar

    An Kawo Karshen Yakin Neman Zaben Da Za'a Gudanar Gobe Lahadi A Nijar

    Feb 20, 2016 10:51

    Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar suna nuni da cewa an kawo karshen yakin neman zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisar dokokin kasar da za a yi gobe Lahadi a daidai lokacin da dukkanin 'yan takarar suke sanar da fatansu na lashe zaben da za a gudanar din.

  • Zaben Uganda: Shugaba Museveni Na Kan Gaba, Shugaba 'Yan Adawa Kuma Na Tsare

    Zaben Uganda: Shugaba Museveni Na Kan Gaba, Shugaba 'Yan Adawa Kuma Na Tsare

    Feb 20, 2016 10:50

    Rahotanni daga kasar Uganda na nuni da cewa sakamakon farko farko da suke fitowa a zaben shugabancin kasar da aka gudanar na nuni da cewa, shugaban kasar Yoweri Museveni shi ne ke kan gaba, a daidai lokacin da jami'an tsaron kasar suka sake kama madugun 'yan dawar kasar Kizza Besigye.

  • Mutanen Uganda Sun Fara Kada Kuri'a A Zaben Shugaban Kasa A Kasar

    Mutanen Uganda Sun Fara Kada Kuri'a A Zaben Shugaban Kasa A Kasar

    Feb 18, 2016 16:42

    Rahotanni daga kasar Uganda sun bayyana cewar al'ummar kasar sun fara kada kuri’unsu a zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisu da ake gudanarwa a yau din nan Alhamis, da ake ganin shugaban kasar mai ci Yoweri Museveni ne zai lashe zaben.

  • Shugaban Kasar Chadi Idris Deby Ya Nada Sabon Firayi Ministan Kasar

    Shugaban Kasar Chadi Idris Deby Ya Nada Sabon Firayi Ministan Kasar

    Feb 14, 2016 17:50

    Shugaba Idriss Deby na kasar Chadi ya nada Pahimi Padacke Albert a matsayin sabon Firaministan kasar biyo bayan murabus din da tsohon firayi ministan kasar Kalezeube Pahimi Deubet yayi.

Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS