-
An Gudanar Da Zanga-Zagar Kin Amincewa Da Kara Wa'adin Shugaban Kasa A Uganda.
Sep 21, 2017 20:00Daliban jami'ar birnin Kampala na kasar Uganda sun yi zanga-zangar nuna adawa da kara lokacin wa'adin Shugaban kasa
-
Togo: An Kashe Daya Daga Cikin Masu Zanga-zangar kin jinin Gwamnati
Sep 21, 2017 12:41Ofishin Shugaban Kasar Togo ya sanar da cewa harbin da aka yi a cikin masu Zanga-zangar ya yi sanadin mutuwar wani matashi dan shekaru 10.
-
An Gudanar Da Gagarumar Zanga-Zanga A Faransa
Sep 13, 2017 05:53Dubban jama'a sun gudanar da zanga zanga a Paris domin nuna adawa da manufar shugaba Emmanuel Macron na yin garanbawul a fannin kwadago a kasar.
-
Togo: "Yan Hamayyar Siyasa Na Ci Gaba Da Gudanar Da Zanga-zangar Kin Jinin Gwamnati
Sep 07, 2017 18:02A yau alhamis ne suka sake yin gagarumar Zanga-zanga domin nuna kin amincewa da gwamnatin shugaba Faure Gnassingbé.
-
An Gudanar Da Gagarumar Zanga-Zangar Kin Jinin Gwamnatin Togo
Sep 07, 2017 06:35Dubban jama'a ne suka fito kan tituna yayin wata zanga-zangar neman sauyi a birnin Lome na kasar Togo da kuma sauran wasu biranen kasar guda 10.
-
'Yan Adawan Togo Sun Yi Kiran A Ci Gaba Da Zanga-Zangar Kyamar Gwamnatin Kasar
Aug 25, 2017 16:37Jam'iyyun 'yan adawa na kasar Togo sun kirayi magoya bayansu da su ci gaba da zanga-zangar da suka faro don tilasta wa gwammnatin kasar aiwatar da wasu sauye-sauye na siyasa da suke so.
-
Burkina Faso: An yi Zanga-zangar Yin Tir Da Ayyukan Ta'addanci.
Aug 20, 2017 18:15Daruruwan mutanen kasar ne su ka shiga cikin Zana-zangar da aka yi a birnin Ouagadougou, domin yin Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai wa kasar.
-
Taho Mugama Tsakanin 'Yan Adawa Da 'Yan Sanda A Kasar Togo
Aug 20, 2017 06:21Jami'an 'yan kasar kasar Togo sun yi amfani da hayaki mai sanya hawaye wajen duban masu zanga-zangar neman kawo karshen milkin iyalan gidan Gnassingbe
-
Zanga-Zangar Kin Jinin Shugaban Kasa A D/Congo
Aug 01, 2017 13:00Kungiyar Matasa mai fafutukar kawo sauyi a kasar Jumhoriyar D/Congo ta gudanar da gagarumar zanga-zanga ta neman Shugaba Jaseph kabila ya sauka daga kan karagar milki.
-
Dauki Ba Dadi Tsakanin 'Yan Adawar Mauritaniya Da Jami'an Tsaron Kasar
Jul 27, 2017 18:59Jami'an tsaron Mauritaniya sun farma taron 'yan adawar kasar da suka gudanar da taron gangami domin nuna rashin amincewarsu da shirin gwamnatin kasar na gudanar da zaben jin ra'ayin jama'a domin yin kwaskwarima a kundin tsarin mulkin kasar.