-
'Yan Adawan Zimbabwe Sun Bukaci MDD Da Ta Gudanar Da Zaben Shekara Ta 2018 A Kasar
Mar 23, 2017 12:04'Yan adawan kasar Zimbabwe sun kirayi Majalisar Dinkin Duniya ta dau alhakin gudanar da zaben shugaban kasar da za a gudanar a kasar a shekara mai zuwa ta 2018 saboda abin da suka kira tsoron magudi yayin zaben.
-
Zimbabwe : Likitoci Sun Dakatar Da Yajin Aiki Don Tausayawa Jama'a
Mar 06, 2017 11:24Kungiyar likitoci a Zimbabwe ta sanar da dakatar da yajin aikin data tsunduma yau kusa da makwani uku.
-
Ambaliyar Ruwa Ta Kashe Mutane 200 A Zimbabuwe
Mar 05, 2017 07:48A Zimbabuwe mutane sama da 200 ne suka rayukansu sakamakon ambaliyar ruwa.
-
Mugabe Yayi Kasaitaccen Bikin Cika Shekaru 93, Ya Sha Alwashin Ci Gaba Da Mulki.
Feb 26, 2017 02:21Shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe ya sake jaddada aniyarsa ta ci gaba da mulkin kasar duk kuwa da cikarsa shekaru 93 a duniya lamarin da ake ganin yana iya zama masa tarnaki wajen gudanar da mulkin kasar kamar yadda ya dace.
-
Zimbabuwe : Akwai Lokacin Da Mutum Ba Zai Ga Badi Ba, Inji Mugabe
Feb 25, 2017 12:48Shugaban Robert Mugabe na Zimbabuwe wanda ya yi bikin cika shekarunsa 93 da haihuwa a cikin wannan mako ya tabo batun mutuwarsa, tare da nisanta duk wani batu na ya janye daga mulki.
-
Robert Mugabe Ya Karyata Rade-Raden Cewa Zai Yi Murabus Daga Kan Karagar Shugabancin Zimbabwe
Feb 19, 2017 12:18Shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe dan shekaru 93 a duniya ya fito fili ya karyata rade-raden cewa yana shirin yin murabus daga kan karagar shugabancin kasar.
-
Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Ta Jaddada Aniyarta Ta Bunkasa Alaka Da Kasashen Nahiyar Afrika
Feb 11, 2017 02:50Jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Zimbabwe ya jaddada bukatar bunkasa alaka tsakanin kasar Iran da kasashen nahiyar Afrika musamman kasar Zimbabwe.
-
Al'ummar kasar Zimbabwe na cikin zullumi na barkewar rikicin Siyasa a kasar
Dec 18, 2016 14:47Maganar Siyasa ta dauki hankalan Al'ummar kasar Zinbabwe bayan da Jam’iyyar Zanu-PF mai mulki ta amince da Robert Mugabe mai shekaru 92 a matsayin dan takarar Jam'iyar na zaben Shugaban kasa na 2018.
-
An Tabbatar Da Mugabe A Matsayin Dan Takarar Shugaban Kasa A Zaben Shekara Ta 2018 A Zimbabwe
Dec 17, 2016 12:44Jam'iyyar ZANU-PF mai mulkin kasar Zimbabwe ta tabbatar da shugaba Robert Mugabe a matsayin dan takarar shugaban kasa a zaben shugaban kasa wanda za'a gudanar a shekara ta 2018.
-
Shugaban Kasar Zimbabwe Ya Soki Kasashen Yamma Kan Takunkiman Zalunci Da Suka Dorawa Kasarsa
Sep 22, 2016 04:15Shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe ya zargi kasashen yamma musamman Amurka da hana samun ci gaba a kasarsa.