-
Yan Sanda A Zimbabwe Sun Yi Amfani Da Karfi Fiye Da Kima Kan Masu Zanga-Zangar Lumana
Sep 18, 2016 00:57Yan sandan Zimbabwe sun yi amfani da karfi fiye da kima wajen tarwatsa zanga-zangar lumana da 'yan adawar kasar suka shirya a birnin Harare fadar mulkin kasar a jiya Asabar.
-
'Yan Sandan Zimbabwe Sun Shirya Fada Da Masu Adawa Da Gwamnatin Kasar
Sep 17, 2016 06:20Rahotanni daga kasar Zimbabwe sun bayyana cewar 'yan sandan kwantar da tarzoma na kasar na cikin shirin ko ta kwana don fada da abin da suka kira 'duk wani kokarin karya dokokin kasar da kuma gudanar da zanga-zangar kin jinin gwamnati.
-
Zimbabwe : An Haramta Zanga Zanga A Harare Har Tsawan Wata Guda
Sep 13, 2016 06:41'Yan sanda a Zinbabwe sun haramta gudanar da duk wata irin zanga-zanga ta kyammar gwamnatin shugaba Robert Mugabe a Harare babban birnin kasar har na tsawan wata guda.
-
'Yan Adawa sun bukaci a gudanar da zanga-zanga a Zimbabwe
Sep 13, 2016 00:44Jam'iyun Adawa sun bukaci Al'ummar kasar da su gudanar da zanga-zangar gama gari a Zimbabwe
-
Zimbabwe : Gwamnati Zata Sallami Ma'aikata 25,000
Sep 11, 2016 06:16Gwamnatin kasar Zimbabwe ta kare matakinta na sallamar ma’aikata 25,000 domin ceto kasar daga hanyar tabarbarewar tattalin arziki.
-
Zimbabwe : Kotu Ta Dage Haramcin Zanga-zanga
Sep 07, 2016 11:18Kotu a Zimbabwe ta dage dokar hana zanga-zanga da 'yan sanda suka kafa a Harare babban birnin kasar.
-
Zimbabwe : Mugabe Ya Jaddada Wajibcin Haramta Zanga-zanga
Sep 03, 2016 13:40Shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe ya jaddada wajibcin haramta duk wata zanga-zangar 'yan adawa a Harare babban birnin kasar.
-
An hana yin Zanga-zanga A Kasar Zimbabwe
Sep 02, 2016 01:54"Yan sandan kasar Zimbabwe Sun hana yin zanga-zanga
-
Shugaba Mugabe ya galgadi Masu Adawa da shi
Aug 27, 2016 01:04Shugaban Kasar Zimbabwe ya galgadi masu zanga-zangar adawa da Gwamnatin sa
-
'Yan Sanda Sun Yi Arangama Da Masu Zanga-Zangar Kin Jinin Mugabe A Zimbabwe
Aug 26, 2016 12:31Rahotanni daga kasar Zimbabwe sun bayyana cewar 'yan sandan kasar sun yi arangama da masu zanga-zangar kin jinin shugaba Robert Mugabe a babban birnin kasar, Harare a yau Juma'a.