ُShiri ne da Sunusi Inuwa  Wunti ke gabatarwa inda ya ke  tabo lamurra da suka shafi mata a matsayinsu na iyayen al'umma, matsalolinsu da kuma hanyoyin da za a bi wajen magance su.

Feb 02, 2016 16:01 UTC