-
Sudan Ta Kudu Ta Amince Da Tura Dakarun Wanzar Da Zaman Lafiya Kasar
Aug 06, 2016 00:44Gwamnatin kasar Sudan ta Kudu ta amince a tura dakarun wanzar da zaman lafiya na yankin zuwa kasar da nufin tabbatar da zaman lafiya da shanyo kan yarjejeniyar zaman lafiyar da aka cimma tsakanin gwamnati da 'yan tawaye da ke ci gaba da tangal-tangal.
-
Iviry Coast:An yankewa Wasu Sojoji biyu Hukuncin daurin shekaru 10 a gidan Kaso
Aug 05, 2016 13:44An yankewa Wasu Sojoji biyu Hukuncin daurin shekaru 10 a Kasar Cote D'ivoire
-
Sauti : Martanin Abubakar Shekau Kan Nadin Al'Barnawi
Aug 04, 2016 10:58Shekau dai ya musunta tsige shi ne a cikin wani sakon sauti na mintina goma a harshen hausa da larabci, inda ya zargi Abou Moussab al-Barnawi da almajiransa da shirya masa makarkashiya.
-
An Dage Shari'ar Masu Fafatukar Yaki Da Bauta A Mauritania
Aug 04, 2016 01:22A Mauritania an dage shari'ar wasu masu fafatukar yaki da bauta a kasar har zuwa ranar takwas ga watan Agustan nan da muke ciki.
-
RDC : Kura Ta Lafa Bayan Barkewar Tashin Hankali A Kinshasa
Aug 04, 2016 01:21Rahotanni daga kinshasa a jamhuriya demokuradiyyar Congo na cewa an fara samun kwanciyar hankali, bayan barkewar tashin hankali da yammacin ranar Talata tsakanin magoya bayan jam'iyyar adawa da 'yan sanda.
-
Abubakar Shekau Ya Karyata Tsige Shi
Aug 04, 2016 01:12Sananen jagoran kungiyar 'yan ta'addan nan da aka fi sani da boko haram wato Abubakar shekau, wanda (IS) ta sanar da maye gurbinsa ya karyata cewa an tsige shi.
-
Sabani Tsakanin Jam'iyya Mai Mulki Da 'Yan Adawa Na Kara Tsananta A Ivory Coast
Aug 03, 2016 13:46Gamayyar jam'iyyun adawa a kasar Ivory Coast sun sanar da cewa za su kaurace ma zaben raba gardama kan sabon kundin tsarin mulki a kasar.
-
Shugaban Sudan Ta Kudun Ya Kori Ministoci Masu Biyayya Ga Madugun 'Yan Tawaye, Machar
Aug 03, 2016 06:45Shugaban kasar Sudan ta Kudu Salva Kiir ya kori wasu ministocin gwamnatinsa su 6 masu biyayya ga madugun 'yan tawayen kasar Riek Machar lamarin da ake ganinsa a matsayin abin da zai kara ruruta wutar rikicin siyasa da ke faruwa a kasar.
-
Jagoran 'Yan Adawa A DR Congo Ya Jaddada Bukatar Gudanar Da Zabuka A Kasar
Aug 02, 2016 11:49Jagoran 'yan adawa a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo da ke gudun hijira a kasar Faransa ya jaddada bukatar gudanar da zaben shugaban kasa a Dimokaradiyyar Congo a daidai lokacin da kundin tsarin mulkin kasar ya shimfida.
-
Moroko Ta Nuna Goyon Bayanta Ga Kasar Nijar A Fada Da Ta'addanci
Aug 02, 2016 04:54Moroko Za ta Bada Kayan Aiki Ga Nijar Domin fada Da Boko haram.