Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Sakamakon Binciken Kisan Zaria A Najeriya

    Sakamakon Binciken Kisan Zaria A Najeriya

    Aug 02, 2016 04:53

    Sakamon Binciken Kisan Zaria ya Bai wa Sojoji Laifi

  • Shugaban Kasar Gabon Ya Gargadi 'Yan Adawa Dangane Da Tayar Da Yamutsi

    Shugaban Kasar Gabon Ya Gargadi 'Yan Adawa Dangane Da Tayar Da Yamutsi

    Aug 01, 2016 01:23

    Shugaban kasar Gabon Ali Bongo Avndymba ya gargadi 'yan adawar kasar dangane da kalaman da ke fitowa daga bakunansu kan zaben shugaban kasa da za a gudanar a karshen wannan wata na Agusta.

  • Fiye Da Mutane Miliyan 50 Ne Ke Fuskantar Matsalar Abinci A Afirka

    Fiye Da Mutane Miliyan 50 Ne Ke Fuskantar Matsalar Abinci A Afirka

    Jul 31, 2016 07:46

    Hukumar Abinci Ta Duniya Ta yi gargadi Akan Karancin Abinci da Kasashe 17 na Afirka da larabawa za su fuskanta.

  • Zarif Ya Kammala Ziyararsa A Yammacin Nahiyar Afirka

    Zarif Ya Kammala Ziyararsa A Yammacin Nahiyar Afirka

    Jul 30, 2016 00:21

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Dr. Muhammad Jawad Zarif ya kammala ziyarar aiki da ya gudanar a yammacin nahiyar Afirka, wadda ya fara tun daga daren Lahadin da ta gabata, inda ya fara isa birnin Abuja na tarayyar Najeriya a matsayin zangon farko na ziyarar tasa.

  • Harin Sojojin Gwamnatin Congo A Gundumar Kivo Ta Arewa

    Harin Sojojin Gwamnatin Congo A Gundumar Kivo Ta Arewa

    Jul 30, 2016 05:53

    Majiyar Sojan Kasar Demokradiyyar Congo Ta Ce; An Kai Hari Akan Sansanonin 'Yan tawaye A Arewacin Kivo

  • Gabon : Kotun Tsarin Mulki Ta Yi Watsi da Korafin 'Yan Adawa

    Gabon : Kotun Tsarin Mulki Ta Yi Watsi da Korafin 'Yan Adawa

    Jul 29, 2016 00:33

    kotun tsarin mulki a Gabon ta yi watsi da korafin mayan 'yan adawa na kasar guda uku kan soke takara shugaban kasar Ali Bongo Ondimba a zaben shugaban kasar na ranar 27 ga watan gobe.

  • Taron Sulhu A Kasar Mali

    Taron Sulhu A Kasar Mali

    Jul 27, 2016 07:47

    An sami Ci gaba a taron sulhu da aka yi akan kasar Mali

  • Tashe-Tashen Hankula Sun Tarwatsa Wasu Kauyuka A Kasar Dimokaradiyyar Congo

    Tashe-Tashen Hankula Sun Tarwatsa Wasu Kauyuka A Kasar Dimokaradiyyar Congo

    Jul 27, 2016 01:13

    Majiyar gwamnatin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ta tabbatar da labarin cewa: Tashe-tashen hankula sun tarwatsa al'ummar kauyuka shida da suke lardin Kivu ta Arewa a yankin Gabashin kasar.

  • Matsalar 'Yan Gudun Hijira A Lardin Kivu Ta Arewa Da Ke Jamhuriyar DR Congo

    Matsalar 'Yan Gudun Hijira A Lardin Kivu Ta Arewa Da Ke Jamhuriyar DR Congo

    Jul 25, 2016 03:06

    Gwamnatin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo da dakarun wanzar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya da suke cikin kasar sun kafa wani kwamitin hadin gwiwa tsakaninsu da zai gudanar da bincike kan matsalolin 'yan gudun hijira a lardin Kivu ta Arewa da ke gabashin kasar ta Domokaradiyyar Congo.

  • Libya:Ma'aikatar Harkokin Wajen Ta Aikewa Da Jakadan Kasar Faransa Sammaci.

    Libya:Ma'aikatar Harkokin Wajen Ta Aikewa Da Jakadan Kasar Faransa Sammaci.

    Jul 24, 2016 14:35

    An Kirayi Jakadan Faransa Zuwa Ma'aikatar Harkokin Wajen Libya, Kan Shigar Kasarsa harkokin cikin gidan Tripoli.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS