-
Bayar Da Tallafi Naira 5,000 Ga Matasa Ya Koma Ruwa
Apr 08, 2016 23:28A yau shirin zai kaimu Najeriya inda wasu matasan kasar ke mayarwa da gwamnatin tarayyar martini akan cewa ita dama bata yi alkawarin bayar da tallafin Naira dubu biyar-biyar ba ga matasan kasar marasa ayyukan yi, a zaman cika alkawarin yakin neman zaben da dan takarar neman shugabancin kasa a jam`iyyar APC, kuma a yau shugaban kasar, Muhammadu Buhari ya yi wa matasan.
-
Ranar Yaki Da Babban Tari (Kashi na Biyu)
Apr 08, 2016 23:17A yau shirin zai dorawa ne kan wanda ya gabata inda muka maida hankali akan ranar yaki da cutar tarin huka ta duniya, wace MDD ta ware domin kara fadakar da jama'a kan illolin wannan cutar da nufin kawar da ita a doron duniya. Taken ranar ta bana dai shi ne '’Kawar da Tarin Fuka a Rayuwata'’.
-
Firayi Ministan Kasar Madagascar Yayi Murabus Daga Mukaminsa
Apr 08, 2016 12:46Rahotanni daga kasar Madagascar sun bayyana cewar firayi ministan kasar Jean Ravelonarivo ya sanar da murabus dinsa daga matsayin bugu da kari kan rusa gwamnatinsa biyo bayan tsanantar takaddamar da ke tsakaninsa da shugaban kasar Hery Rajaonarimampianina.
-
Amincewar Banki Duniya wajen bayar da Bashi ga Kasar Tanzania
Apr 08, 2016 05:15Banki Duniya ya amince Baiwa Kasar Tanzaniya Bashin Dalar Amurka million 65
-
'Yan Adawa Mauritania Suna Bukaci Wasu Ministoci Da Su Yi Murabus
Apr 07, 2016 13:42'Yan adawa akasar Mauritania sun bukaci wasu daga cikin ministocin da suke mara baya ga shugaban kasar da su yi murabus.
-
Guinea : Mutane Takwas Suka Mutu Bayan Sake Bullar Ebola
Apr 06, 2016 23:36Alkalumen da hukumar yaki da cutar Ebola a kasar Guinea ta fitar na cewa mutane takwas ne cikin tara da akayi rejistan su suka mutu sanadin kamuwa da cutar ta Ebola.
-
Ma'aikatan Kiwon Lafiya Sun Gudanar Da Zanga-Zanga A Jamhuriyar DR Congo
Apr 06, 2016 13:03Ma'aikatan kiwon lafiya sun gudanar da zanga-zangar lumana a yankin gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo domin bayyana matsalarsu ta rashin tsaro a yankunan da suke gudanar da ayyuka.
-
A kwai shakku kan ajiya makamai a kasar Cote D'ivoire
Apr 06, 2016 05:48Korarru a Majalisar Dinkin Duniya sun Bayyana shakku kan yiyuwar karbe makamai daga hanun wasu Matasa a kasar Cote D'ivoire
-
Afirka Ta Kudu : Majalisa Ta Yi Watsi Da Tsige Jacob Zuma
Apr 05, 2016 13:06Majalisar dokokin kasar Afirka ta kudu tayi watsi da yunkurin tsige shugaban kasar Jacob Zuba.
-
Gabon : Guy Nzouba Zai Tsaya Takara
Apr 05, 2016 12:43kwanaki kadan da yin murabus daga matsayinsa na kakakin majalisar dokokin kasar Gabon Guy Nzouba Ndama ya bayana aniyar sa ta tsayawa takara a zaben shugaban kasa dake tafe.