-
Kotun ICC Ta Yi Watsi Da Shari'ar William Ruto
Apr 05, 2016 11:55Kotun dake hukunta mayan laifuka ta duniya ta yi watsi da shari'ar da take yiwa mataimakin shugaban kasar Kenya, William Ruto dangane da tuhumar laifukan yaki da ake yi masa.
-
Dan Majalisar Dokokin DR Congo Ya Koka Kan Janyewar Sojojin Kasar Daga Yankin Gabashin Kasar
Apr 04, 2016 00:26Dan Majalisar Dokokin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo mai wakiltan lardin Kivu ta Arewa ya koka kan matakin da rundunar sojin kasar ta dauka na janyewa daga yankin Bibua-Ruvungi da ke lardin Kivu ta Arewa.
-
Ivory Coast: An Girke Jami'an Tsaro A Yankin Abobo
Apr 03, 2016 05:45Rahotanni daga kasar Ivory Coast na cewa a jiye an girke jami'an tsaro dauke da kayan yaki a yankin Abobo da ke arewacin birnin Abijan, babbar cibiyar tattalin arzikin kasar.
-
Gyaran Fuska A Majalisar Ministocin Kasar Mauritaniya
Apr 02, 2016 05:23Shugaban kasar Mauritania Muhammad Wuld Abdulaziz ya gudanar da wani gyaran fuska a majalisar dokokin kasar.
-
Harkar Musulinci Ta Nisanta Kan Ta Daga Zarge-zarge
Apr 01, 2016 14:41Malam Yakubu Yahaya Katsina ya musanta zagirnin da ake yi wa harkar islamiya a Najeriya
-
An Damu game da zarge zargen fyade a Afrika ta Tsakiya
Apr 01, 2016 02:07Babban kwamishinan MDD kan harkokin 'yancin dan adam, Zeid Ra'ad Al Hussein, ya ce abun damuwa ne zarge zarge baya bayan nan na fyade da cin zarafin mata da sojojin MDD, Faransa da masu dauke da makamai dake Afrika ta Tsakiya suka aikata.
-
Ruwanda : An Yanke Hukunci Mai Tsauri Kan Wasu Mayan Sojoji
Apr 01, 2016 00:49Wata kotun Soji a Ruwanda ta yanke hukuncin zamen gidan yari na shekaru 20 zuwa 21 ga wasu mayan sojin kasar biyu saboda neman tada zamne tsaye a kasar.
-
Hukumomi A Kasar Guinea Conakry Sun Tabbatar Da Sake Bulla Cutar Ebola A Kasar
Mar 31, 2016 12:00Rahotanni daga kasar Guinea Conakry sun jiyo majiyoyin hukumomin kiwon lafiya na kasar suna sanar da sake bullar cutar nan ta Ebola a kasar bayan sanarwar da Hukumar Lafiya a duniya ta yi a baya na cewa an kawar da cutar a kasar.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Kara Wa'adin Zaman Dakarunta A Kasar DR Congo
Mar 31, 2016 00:22Majalisar Dinkin Duniya ta kara wa'adin zaman dakarunta da suke aikin wanzar da zaman lafiya da sulhu a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo na tsawon shekara guda.
-
Afirka Ta Tsakiya : Faustin Touadera Yayi Rantsuwar Kama Aiki
Mar 30, 2016 12:20Sabon shugaban Afrika ta Tsakiya Faustin Touadera yayi rantsuwar kama aiki a wani katsatacen biki da aka gudanar yau Laraba a Bangui babban birnin kasar.