-
Kasashen yankin gabashin Afirka sun fara gudanar da taro a kasar Burundi
Mar 30, 2016 00:50Birnin Bujumbura fadar mikin kasar Burundi na karbar bakuncin taron kasashen Gabashin Afrika da manufar fadada alakar dake tsakaninsu.
-
Rikici A Kasar D/Congo Ya Hallaka Mutane 16
Mar 29, 2016 22:48Dakarun tsaron D/Congo sun bayyana da cewa musayar wuta tsakanin Sojoji da 'yan tawayen gabashin kasar ya yi sanadiyar mutuwar Sojoji guda hudu, yayin da a bangaren 'yan tawaye suka kara mutanansu 12.
-
An Fara Nuna Damuwa Dangane Da Rikicin Kabilu A Ivory Coast
Mar 29, 2016 12:42Wasu daga cikin masu sarautu na gargajiya a kasar Ivory Coast sun fara nuna damuwa dangane da halin da ake ciki a yankunan da ake fama da rikicia tsakanin manoma da kuma makiyaya.
-
Najeriya : Shirin baiwa Matasa Dubu-biyar biyar (kashi na Biyu)
Mar 28, 2016 10:36shirin a yau na zamen ci gaban wanda ya gabata ne wanda ya maida hankali kan matakin gwamnatin Najeriya na baiwa matasa naira dubu biyar-biyar a ko wanne wata
-
Najeriya : Shirin baiwa Matasa Dubu-biyar biyar (kashi na Daya)
Mar 28, 2016 10:18shirin a yau na maida hankali ne matakin gwamnatin Najeriya na baiwa matasa naira dubu biyar-biyar a ko wanne wata
-
Shirin Maida Matasan Da Suka Bar Makarantun Boko Aji A NIjar
Mar 28, 2016 10:00Hukumomi a NIjar sun bullo da wani shiri na maida daliban da suka bar makarantun boko aji, a wani mataki na taimaka masu domin samun sana'o'i na dogoro da kai.
-
Nijar : Matasa Na Kokawa kan Yadda Aiki Ya Gagara
Mar 28, 2016 09:46Matasa a Jamhuriya Nijar sun koka kan yadda ake gindaya masu wasu sharidodi kafin daukan su aiki, alhaki a kasashen ketare inda suke zuwa bida ana daukan su ayukan ba tare da fuskanatar wani dogon bincike ba.
-
Kukan Matasa ga sabon shugaban Najeriya
Mar 28, 2016 09:31Matasa a Najeriya na mika kukan su ga sabon shugaban kasar Muhammadu Buhari
-
Ranar Yaki Da Babban Tari
Mar 28, 2016 02:11A yau shirin zai muyi waiwaye ne akan ranar yaki da cutar tarin huka ta duniya, wace MDD ta ware domin kara fadakar da jama'a kan illolin wannan cutar da nufin kawar da ita a doron duniya. Taken ranar ta bana dai shi ne '’Kawar da Tarin Fuka a Rayuwata'’.
-
Fara Aiwatar Da Shirin Musayar Fursunoni Tsakanin Kasashen Zambiya Da Namibiya
Mar 27, 2016 04:53An fara shirin aiwatar da Yarjejeniyar da aka cimma tsakanin kasashen Zambiya da Namibiya kan musayar fursunoni.