Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Shugaban Tsibirin Zanzibar Mai Ci Kwarya-Kwaryar Gashin Kai Ya Yi Rantsuwar Kama Aiki

    Shugaban Tsibirin Zanzibar Mai Ci Kwarya-Kwaryar Gashin Kai Ya Yi Rantsuwar Kama Aiki

    Mar 25, 2016 04:14

    Zababben shugaban Tsibirin Zanzibar mai ci kwarya-kwaryar gashin kai a kasar Tanzaniya ya yi rantsuwar kama aiki tare da jaddada kiran samun hadin kan al’ummar yankin a jiya Alhamis.

  • CAR : An Dage Zaben 'Yan Majalisar Dokoki Zagaye Na Biyu.

    CAR : An Dage Zaben 'Yan Majalisar Dokoki Zagaye Na Biyu.

    Mar 24, 2016 00:57

    Hukumar kula da sha'anin zabe a Jamhuriya Afirka ta Tsakiya (ANE) ta sanar da dage zaben cika-maki 'yan majalisun dokokin kasar zagaye na biyu da aka shirya yi ranar Lahadi nan har zuwa ranar 31 ga wata Maris.

  • Kasar Liberiya Ta Sanar Da Rufe Kan Iyakanta Da Kasar Guinea Saboda Bullar Ebola

    Kasar Liberiya Ta Sanar Da Rufe Kan Iyakanta Da Kasar Guinea Saboda Bullar Ebola

    Mar 23, 2016 06:10

    Mahukunta a kasar Liberiya sun sanar da rufe kan iyakar kasar da kasar Guinea a matsayin mataki na rigakafi bayan sanarwar da aka yi na sake bullar cutar nan ta Ebola a kasar Guinea.

  • Cutar Ebola Ta Kashe Mutane biyar A Guinea

    Cutar Ebola Ta Kashe Mutane biyar A Guinea

    Mar 22, 2016 13:34

    Hukumar yaki da cutar Ebola a kasar Guinea ta sanar da mutuwar mutane biyar sakamakon kamuwa da cutar Ebola bayan sake bullar ta a wannan kasa dake yammacin Afirka.

  • 'Yan Shi'a Sun shigar da kara kotun ICC

    'Yan Shi'a Sun shigar da kara kotun ICC

    Mar 22, 2016 00:00

    kwanaki dari bayan kisan gillar da sojoji sukayi wa 'yan uwa musulmi a Zaria, 'yan harkar musulinci a Najeriya sun shigar da kara kotun hukunta mayan laifuka ta duniya wato ICC / CPI. ga rahoto wakilin mu a Abuja Muhammad Sani Abubakar

  • Firayi Ministan Benin Lionel Zinhou Ya Amince Da Shan Kaye A Zaben Kasar

    Firayi Ministan Benin Lionel Zinhou Ya Amince Da Shan Kaye A Zaben Kasar

    Mar 21, 2016 05:24

    Rahotanni daga kasar Jamhuriyar Benin sun bayyana cewar firayi ministan kasar kuma dan takaran jam’iyya mai mulkin a kasar Lionel Zinhou ya amince da shan kaye a zagaye na biyu na zaben shugaban kasar da aka gudanar.

  • An Kama Mutane Biyu A Guinea Da Ake Zargi Da Hannu Cikin Harin Ivory Coast

    An Kama Mutane Biyu A Guinea Da Ake Zargi Da Hannu Cikin Harin Ivory Coast

    Mar 20, 2016 06:14

    Rahotanni daga kasar Guinea Conakry sun bayyana cewar jami'ar tsaron kasar sun sami nasarar cafke wasu mutane biyu da ake zargi da hannu cikin harin ta'addancin da aka kai kasar Ivory Coast a kwanakin baya.

  • Jami'an Tsaron Somaliya Sun Hallaka 'Yan Ta'addan Al-Shabab Guda 60

    Jami'an Tsaron Somaliya Sun Hallaka 'Yan Ta'addan Al-Shabab Guda 60

    Mar 18, 2016 14:19

    Jami'an tsaro a yankin Puntland mai kwarya kwaryar cin gashin kai a kasar Somaliya sun sanar da samun nasarar hallaka wasu 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Al-Shabab su 60 a wani harin da suka kai musu da ya ba su damar kwace wasu yankuna da 'yan ta'addan suke rike da su.

  • Shugaban Kongo Na Kokarin Ta Zarce, 'Yan Adawa Na Zarginsa Da Magudi

    Shugaban Kongo Na Kokarin Ta Zarce, 'Yan Adawa Na Zarginsa Da Magudi

    Mar 18, 2016 13:13

    Shugaban kasar Kongo Sassou Nguesso na shirin sake ci gaba da shugabanci kasar a zaben jin ra'ayin al'ummar kasar da za ta gudanar a jibi Lahadi inda yake fatan al'ummar kasar za su ba shi da damar ci gaba da mulkinsa na shekaru 32 a kasar lamarin da 'yan adawa suka yi watsi da shi suna zarginsa da kokarin murguda sakamakon zaben.

  • Guinea : An Gano Wasu Mutane Biyu Dauke Da Ebola

    Guinea : An Gano Wasu Mutane Biyu Dauke Da Ebola

    Mar 18, 2016 06:43

    Rahotanni daga kasar Guinea na cewa an samu wasu mutane biyu dauke da cutar Ebola bayan gwajin da aka musu sanadin bayyana alamun cutar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS