-
Al-Qaida Ta Ce Ta Kai Hari Ivory Coast Don Daukar Fansa Kan Faransa
Mar 16, 2016 13:55Kungiyar Al-Qa'ida reshen arewacin Afirka ta sanar da cewa ta kai hari kasar Ivory Coast ne don daukar fansa kan hare-haren da sojojin Faransa suke kai wa 'ya'yanta a yankin Sahel tana mai kiran sojojin Faransa da su fice daga wannan yankin.
-
Angola : Cutar Shawara Ta Kashe Mutane 250
Mar 16, 2016 08:51A Angola mutane 250 aka rawaito cewa sun mutu sanadin cutar shawara tun bayan barkewar ta a watan Disamba da ya gabata.
-
Kai Harin Ta'addanci A Ivory Cost
Mar 16, 2016 07:50Jama’a masu saurare Assalamu alaikum barkanku da warhaka barkanmu kuma da sake saduwa da ku a cikin wanann shiri na Afirka a mako.
-
Tarayyar Afirka Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Ivory Coast
Mar 14, 2016 13:55Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta yi Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai wani Otel a kasar Ivory Coast a jiya kamar yadda ta sanar da ta'aziyya da kuma aihininta ga gwamnati da kuma al'ummar kasar da sauran wadanda abin ya shafa.
-
Ranar Duniya Ta Koda
Mar 14, 2016 03:13A yau shirin zai maida hankali kan ranar duniya ta Koda, ranar da MDD ta ware domin fadakar da al’umma akan mahimmacin koda ga jikin dan Adam dama kare kai daga kamuwa da cututukan dakan shafi Kodar kan ta.
-
Ivory Coast : AQMI Ta Dau Alhakin Kai Harin Grand Bassam
Mar 14, 2016 02:59Kungiyar 'yan ta'adan Al'Qaida reshen kasashen larabawa (AQMI) ta dau alhakin kai a wurin shakatawa nan na gabar kogi Grand Bassam a kasar Ivory Coast /Cote d'ivoire da yayi sanadin mutuwar mutane da dama.
-
Shugaban Angola Ya Ce Zai Sauka Daga Karagar Mulkin Kasar
Mar 12, 2016 05:26Shugaban kasar Angola Jose Eduardo dos Santos ya sanar da cewa ya kuduri aniyar sauka daga karagar mulkin kasar a shekara ta 2018 lokacin da wa'adin mulkinsa zai kare bayan ya shafae kusan shekaru 40 yana mulkin kasar.
-
Shugaban Angola Ya Bayyana Rashin Aniyarsa Ta Yin Tazarce A Kan Mulkin Kasar
Mar 11, 2016 14:52Shugaban kasar Angola ya sanar da aniyarsa ta rashin yin tazarce a kan karagar mulkin kasar bayan kawo karshen wa'adin mulkinsa a shekara ta 2018.
-
Zaben Shugaban Kasar Chadi
Mar 08, 2016 09:09"Yan takara 14 ne za su yi gogayya da juna a zaben shugabar kasar Chadi.
-
Matakan kariya daga yaduwar cutar Zika
Mar 06, 2016 13:26Hukumar lafiya ta duniya WHO ta kaddamar dokar ta-baci domin dakile yaduwar Cutar Zika da ta fi yin illa ga jarirai wadanda ake haifuwa da karamin kai.