-
An Fara Shari'ar Wadanda Ake Zargi Da Juyin Mulki A Burkina Faso
Feb 27, 2018 07:47Yau Talata, an fara shari'ar wandanda ake zargi da yunkurin juyin mulki a watan Satumba na 2015 a Burkina Faso.
-
Afrika Ta Kudu : Ramaphosa, Ya Nada Sabuwar Gwamnati
Feb 27, 2018 06:29Sabon shugaban Afrika, Cyril Ramaphosa, ya kafa sabuwar majalisar ministocinsa mai mambobi kimanin talatin.
-
Djibouti : Jam'iyya mai Mulki Ta Yi Ikirarin Lashe Zaben 'Yan Majalisa
Feb 26, 2018 07:48Jam'iyya mai mulki ta (UMP) a Djibouti, ta yi ikirarin lashe zaben 'yan majalisar dokokin kasar da aka kada kuri'arsa a ranar Juma'a da ta gabata gagarimin rinjaye.
-
DRC : 'Yan Sanda Sun Musunta Amfani Da Harsashin Gaske Kan Masu Zanga-zanga
Feb 26, 2018 07:48'Yan sanda a Jamhuriya Demukuraddiyar Congo, sun musanta yin amfani harsashin bindiga na gaske kan 'yan katolika dake zanga-zanga.
-
DRC : 'Yan Sanda Sun Yi Harbi Kan 'Yan Katolika Dake Zanga-zangar Kin Jinin Gwamnati
Feb 25, 2018 07:22Rahotanni daga Jamhuriya Demukuraddiyar Congo na cewa mutane biyu suka raunana sakamakon harbi da bindiga da 'yan sanda suka yi kan 'yan Katolika dake zanga -zangar kin jinin gwamnati.
-
Bankin Raya Afirka Zai Bayar Bashin Dala Biliyan 2 Ga Morocco
Feb 25, 2018 03:48Bankin raya Afirka ya sanar da cewa zai bayar da bashin kudi har dalar Amurka biliyan biyu ga Morocco a cikin shekaru biyu, domin gudanar da wasu ayyuka na musamman a kasar.
-
G5 Sahel Ta Samu Cike Gibin Kudaden Da Take Bukata A Brussels
Feb 23, 2018 14:12Kungiyar kasashen nan biyar na yankin Sahel, ta samu kudaden da take bukata a wani taro neman tallafi na kungiyar da ya gudana yau Juma'a a birnin Brussels na kasar Belgium.
-
Sudan Ta Kudu : An Yanke Wa Wani Tsohon Kanal Na Afrika Ta Kudu Hukuncin Kisa
Feb 23, 2018 12:07Wata kotu a Sudan ta Kudu ta yanke hukuncin kisa ga wani tsohon kanal na sojin Afrika ta Kudu, bisa tuhumarsa da yunkurin kifar da gwamnati.
-
Nijar : Kotu Ta Bada Umurnin Sakin Masu Zanga-zangar Adawa Da Dokar Haraji
Feb 21, 2018 02:24Wata kotu a Jamhuriya Nijar, ta bada umurnin sakin mutanen nan da ake tsare da tun bayan da suka gudanar zaman dirshin a farkon watan nan a Yamai, don nuna bacin ransu dangane da sabuwar dokar haraji ta 2018.
-
Takkadama Kan Sabuwar Dokar Haraji A Nijar
Feb 19, 2018 01:43A jamhuriya Nijar, sabuwar dokar haraji dake kunshe a sabon kasafin kudin kasar na bana, na ci gaba da tada jijiyoyin wuya tsakanin gwamnati da kungiyoyin fara hula.