Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Senegal : Kotu Ta Bukaci Daurin Shekaru 7 Ga Magajin Birnin Dakar

    Senegal : Kotu Ta Bukaci Daurin Shekaru 7 Ga Magajin Birnin Dakar

    Feb 17, 2018 11:19

    Wata kotu a birnin Dakar na kasar Senegal, ta bukaci daurin shekaru bakwai a gidan kaso ga magajin babban birnin Dakar, Khalifa Sall.

  • Nijar : An Rusa Kananan Hukumomi 3

    Nijar : An Rusa Kananan Hukumomi 3

    Feb 17, 2018 10:55

    Gwamnatin Nijar, ta rusa wasu majalisun zababun mashawartan kananan hukumomin guda uku da suka hada da Golle (Jihar Dosso), da Tesker (Jihar Zinder) da kuma na karamar hukumar Dakoro a Jihar Maradi.

  • Masar : An Hallaka Masu Da'awar Jihadi 7 A Yankin Sina

    Masar : An Hallaka Masu Da'awar Jihadi 7 A Yankin Sina

    Feb 17, 2018 10:44

    Rundinar sojin kasar Masar ta sanar da kashe 'yan tada kayar baya bakwai a ci gaba da farmakin data kaddamar a yankin Sina, da nufin tsarkake shi daga duk wata barazanar ta'addanci.

  • Afrika Ta Kudu : Jacob Zuma, Ya Yi Murabus

    Afrika Ta Kudu : Jacob Zuma, Ya Yi Murabus

    Feb 15, 2018 02:22

    Shugaban Afrika ta Kudu, Jacob Zuma, ya sanar da yin murabus daga mulkin kasar, bayan shafe makwanni yana fuskantar matsin lamba daga jam'iyyarsa ta ANC.

  • Jagoran 'Yan Adawa Na Zimbabwe Ya Rasu

    Jagoran 'Yan Adawa Na Zimbabwe Ya Rasu

    Feb 15, 2018 02:21

    Babbar Jam'iyyar adawa ta (MDC), A Zimbabwe, ta sanar da rasuwar jagoran ta, Morgan Tsvangirai, da yammacin ranar Laraba.

  • Faransa Ta Hallaka Masu Da'awar Jihadi 10 A Mali

    Faransa Ta Hallaka Masu Da'awar Jihadi 10 A Mali

    Feb 15, 2018 02:21

    Majiyoyin tsaro a Mali, sun ce a kalla mayakan dake da'awar jihadi goma ne suka hallaka a wani harin sama da na kasa da sojin Faransa suka kai a arewacin Mali.

  • Sabon Zargin Tawagar MDD Da Lalata A (DRC)

    Sabon Zargin Tawagar MDD Da Lalata A (DRC)

    Feb 13, 2018 13:11

    Tawagar MDD dake aikin wanzar da zaman lafiya a Jamhuriyar demokuradiyar Congo ta karbi rahotannin wasu zarge-zargen aikata ba daidai ba, ciki har da wasu laifukan yin lalata guda uku da ake zargin ma'aikatan nata da aikatawa.

  • Afrika Ta Kudu : Zuma Zai Bayyana Matsayinsa Ranar Laraba

    Afrika Ta Kudu : Zuma Zai Bayyana Matsayinsa Ranar Laraba

    Feb 13, 2018 12:55

    Wasu majiyoyi daga AFrika ta Kudu na cewa, shugaban kasar Jacob Zuma dake fusknatr matsin lamba zai bayyana matsayinsa a gobe Laraba.

  • Kamaru : An Ayyana Dokar Ta Baci A Yankunan 'Yan A Ware

    Kamaru : An Ayyana Dokar Ta Baci A Yankunan 'Yan A Ware

    Feb 11, 2018 01:47

    Gwamnatin Kamaru, ta ayyana dokar ta baki a yankunan masu magana da harshen turancin Ingila, bisa fargabar hare hare na 'yan a ware.

  • Tanzaniya Ta Janye Daga Shirin Taimakawa 'Yan Gudun Hijira

    Tanzaniya Ta Janye Daga Shirin Taimakawa 'Yan Gudun Hijira

    Feb 11, 2018 00:40

    Kasar Tanzaniya ta sanar da janyewa daga wani shirin Majalisar Dinkin Duniya na taimakawa 'yan gudun hijira.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS