Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Hukumar Samar Da Abinci Ta MDD Ta Yi Gargadin Yinwa A Kudancin Nahiyar Afirka

    Hukumar Samar Da Abinci Ta MDD Ta Yi Gargadin Yinwa A Kudancin Nahiyar Afirka

    Feb 10, 2018 07:48

    Hukumar samar da abinci ta Majalisar dinkin duniya wata FAO ta yi gargadi kan karancin abinci a kasashen dake kudancin Nahiyar Afirka.

  • Nijar Ba Ta Bawa Talakawa Haske A Kasafin Kudi _ Rahoto

    Nijar Ba Ta Bawa Talakawa Haske A Kasafin Kudi _ Rahoto

    Feb 09, 2018 14:39

    Kungiyar kare hakkin bil adama ta (Alternative Espace Citoyens) ta fitar da wani rahoto da ya ambato Jamhuriya Nijar a cikin jerin kasashen da ba sa bayar da haske a kasafin kudin da suka tanada wa talakawan su.

  • Kasashen Afrika 8 Ke Halartar Gasar Olympics Ta Hunturu

    Kasashen Afrika 8 Ke Halartar Gasar Olympics Ta Hunturu

    Feb 09, 2018 12:42

    An bude gasar wasanin Olympics na hunturu 2018 a birnin Pyeongchang na Koriya ta Kudu, inda a wannan karo aka samu karin kasashen Afrika dake halartar gasar.

  • Sudan Ta Kudu : An Yi Zanga-zangar Kin Jinin Amurka A Juba

    Sudan Ta Kudu : An Yi Zanga-zangar Kin Jinin Amurka A Juba

    Feb 07, 2018 01:50

    A Sudan ta Kudu daruruwan mutane ne suka gudanar da wata zanga-zanga jiya Talata, a birnin Juba, domin yin allawadai da matakin Amurka na takaita mika makamai ga kasar.

  • Nijar : Isufu Ya Karbi Shugabancin karba-karba na G5 Sahel

    Nijar : Isufu Ya Karbi Shugabancin karba-karba na G5 Sahel

    Feb 07, 2018 01:50

    Shugaba Isufu Mahamadu, na Jamhuriyar Nijar ya karbi shugabancin karba-karba na kungiyar G5 ta kasashen yankin Sahel, a taron shuwagannin kungiyar karo na hudu da ya gudana jiya Talata a birnin Yamai fadar gwamnatin Nijar.

  • ECOWAS Ta Kakaba Wa Jami'an Guinea Bissau 19 Takunkumi

    ECOWAS Ta Kakaba Wa Jami'an Guinea Bissau 19 Takunkumi

    Feb 07, 2018 01:49

    Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika (ECOWAS), ta kakaba wa wasu jami'an Guinea Bissau 19 da takunkumi, saboda kin martaba yarjejeniyar kawo karshen rikicin siyasar kasar.

  • Kenya : An Bude Gidajen Talabijin 2 A Aka Dakatar

    Kenya : An Bude Gidajen Talabijin 2 A Aka Dakatar

    Feb 05, 2018 12:53

    A kasar Kenya, biyu daga cikin goddajen talabijin uku da gwamnatin kasar ta dakatar watsa shirye shiryensu a ranar 30 ga watan da ya gabata sun fara aiki a yau Litini.

  • Boko Haram Ta Kashe Mutum Shida A Kamaru

    Boko Haram Ta Kashe Mutum Shida A Kamaru

    Feb 05, 2018 12:00

    Rahotanni daga kamaru na cewa mutane shida ne suka ras arayukansu a wani hari da ake kyautata zaton na 'yan kungiyar Boko Haram ne a yankin arewa mai nisa na kasar.

  • Ziyarar Shugaban Kasar Faransa Zuwa Afirka

    Ziyarar Shugaban Kasar Faransa Zuwa Afirka

    Feb 04, 2018 02:22

    Shugaban Kasar Faransa Emmanuel Macron ya kai ziyara kasashen Tunusiya da Senegal, inda ya tattauna tare da hukumomin kasar kan muhimman batutuwa daban daban, daga ciki akwai fadada alakar difulomasiya a tsakanin bangarorin biyu, yaki da ta'addanci da kuma batutuwan da suka shafi kasar Libiya.

  • ECOWAS Ta Sanya Wa Guinea Bissau Takunkumi

    ECOWAS Ta Sanya Wa Guinea Bissau Takunkumi

    Feb 03, 2018 02:57

    Kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka (ECOWAS) ta sanar da fara aiwatar da takunkumi kan 'yan siyasa da kungiyoyin siyasar Guinea Bissau a hukumance, saboda Guinea Bissau din ta ki martaba yarjejeniyar birnin Conakry.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS