-
Nijar : Mahamadu Issufu Na Ziyara A Nijeriya
Sep 05, 2017 12:26Fadar shugaban kasa a Jamhuriya Nijar ta ce shugaban kasar Mahammadu Issufu, ya fara wata ziyarar aiki a makofciyar kasar Nijeriya.
-
Gwamnatin Gabon Ta Hana Madugun 'Yan Adawan Kasar Jean Pean Barin Kasar
Sep 04, 2017 06:18Gwamnatin kasar Gabon ta haramta wa madugun 'yan adawan kasar Jean Ping da wasu na kurkusa da shi fita daga kasar bayan kiran da suka yi a gudanar da wani gagarumin yunkuri na gama gari da nufin kawar da shugaban kasar Ali Bongo Ondimba daga karagar mulki.
-
Jamus Ta Bayyana Taimakon Da Take Bayarwa Na Bunkasar Kasashen Afirka
Aug 30, 2017 00:52Shugabar gwamnatin Jamus ta tabbatar da taimakon da take bayar wa na bunkasar kasashen Afirka da nufin magance matsalar kwararar bakin haure zuwa kasashen Turai.
-
Burkina Faso : Ruftawar Mahakar Zinari Ta Yi Ajalin Mutum 8
Aug 28, 2017 01:25A Burkina Faso mutane takwas ne suka rasa rayukansu a wani wajen hakar zinari ba bisa ka'ida ba dake tsakiyar kasar.
-
Taron Shugabannin Afirka Da Turai Kan Matsalar Kwararar Bakin Haure
Aug 27, 2017 23:25A wani lokaci, a wannan Litini ce wasu shugabannin bakwai na kasashen Afirka da na Turai ke fara wani taro a birnin Paris kan matsalar kwararar bakin haure.
-
Madugun 'Yan Adawan Angola Ya Nuna Rashin Amincewa Sakamakon Zaben Kasar
Aug 27, 2017 00:27Magudun babbar jam'iyyar adawar kasar Angola (UNITA) ya bukaci hukumar zaben kasar da ta yi bayanin yadda aka yi ta sanar da cewa jam'iyyar MPLA mai mulki ne ta lashe zaben 'yan majalisar kasar da aka gudanar.
-
'Yan Adawan Togo Sun Yi Kiran A Ci Gaba Da Zanga-Zangar Kyamar Gwamnatin Kasar
Aug 25, 2017 12:07Jam'iyyun 'yan adawa na kasar Togo sun kirayi magoya bayansu da su ci gaba da zanga-zangar da suka faro don tilasta wa gwammnatin kasar aiwatar da wasu sauye-sauye na siyasa da suke so.
-
MDD Ta Yi Gargadi Kan Kisan Kiyashi A Kan Musulmin Afirka Ta Tsakiya
Aug 25, 2017 00:48Babban jami'in majalisar dinkin duniya kan ayyukan agaji Stephen O'Brien ya bayyana cewa ga dukkanin alamu an yi kisan kiyashi a kan musulmi a Afirka ta tsakiya.
-
An Yi Jana'izar Kakakin Majalisar Dokokin Burkina Faso
Aug 24, 2017 13:43A Burkina dubban mutane ne suka halarci jana'izar kakakin majalisar dokokin kasar Salif Diallo, wanda Allah ya yi wa rasuwa a ranar 19 ga watan Agustan nan da muke ciki.
-
Jam'iyya Mai Mulki Ta Lashe Zaben Shugaban Kasa A Angola
Aug 24, 2017 13:21Rahotanni daga Anagola na cewa jam'iyyar MPLA mai mulki a kasar ta lashe babban zaben kasar da kashi 64, 57% na yawan kuri'un da aka kada a zaben da aka gudanar a jiya Laraba.