Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Kasashen Amurka Da Birtaniyya Na Leken Asirin Shugabannin Afirka

    Kasashen Amurka Da Birtaniyya Na Leken Asirin Shugabannin Afirka

    Dec 09, 2016 03:07

    Jaridar Le Monde ta kasar Faransa ta buga wani labari da ke cewa tana dauke da wasu takardun shaida da ke nuni da cewa Ma'aikatun Leken Asirin Amurka da na Birtaniya suna gudanar da leken asiri kan shugabanni da manyan 'yan kasuwar 20 na Afirka.

  • An fara tattaunawar Siyasa a birnin Kinshasa na kasar Kwango

    An fara tattaunawar Siyasa a birnin Kinshasa na kasar Kwango

    Dec 08, 2016 14:44

    An fara wata sabuwar tattaunawa da nufin neman mafuta ga rikicin siyasar Kwango a birnin Kinshasa

  • Ana Ci Gaba Da Zaben Shugaban Kasa Da Na 'Yan Majalisa A Ghana

    Ana Ci Gaba Da Zaben Shugaban Kasa Da Na 'Yan Majalisa A Ghana

    Dec 07, 2016 13:36

    Rahotanni daga kasar Ghana sun bayyana cewar al'ummar kasar sun shafe ranar yau cur wajen kada kuri'unsu a zaben shugaban kasa da na 'yan majalisu 275 da aka gudanar a kasar wanda kuma ya ja hankula a ciki da wajen kasar.

  • kasashen Duniya na gudanar da taro kan zaman lafiya da tsaro a Dakar

    kasashen Duniya na gudanar da taro kan zaman lafiya da tsaro a Dakar

    Dec 05, 2016 08:17

    A yau litinin shugabannin kasashen duniya da dama ke halartar taron samar da zaman lafiya da tsaro a birnin Dakar na kasar Senegal wanda shi ne irinsa na uku da ake gudanarwa.

  • kasashen Duniya na gudanar da tao kan zaman lafiya da tsaro a Dakar

    kasashen Duniya na gudanar da tao kan zaman lafiya da tsaro a Dakar

    Dec 05, 2016 08:16

    A yau litinin shugabannin kasashen duniya da dama ke halartar taron samar da zaman lafiya da tsaro a birnin Dakar na kasar Senegal wanda shi ne irinsa na uku da ake gudanarwa.

  • Shugaban Kasar Ivory Coast Ya Yi Garanbawul A Majalisar Ministocin Kasar

    Shugaban Kasar Ivory Coast Ya Yi Garanbawul A Majalisar Ministocin Kasar

    Nov 26, 2016 03:23

    Shugaban kasar Ivory Coast Alassane Ouattara ya gudanar da wani garanbawul a majalisar ministocin kasar.

  • Amurka Ta Bukaci A Kakabawa Jagoran 'yan Tawaye Da Wasu Jami'an Gwamnatin Sudan Ta Kudu Takunkumi

    Amurka Ta Bukaci A Kakabawa Jagoran 'yan Tawaye Da Wasu Jami'an Gwamnatin Sudan Ta Kudu Takunkumi

    Nov 19, 2016 03:07

    Amurka ta bukaci kwamitin tsaro na MDD da ya kakabawa jagoran 'yan tawaye da wasu manyan jami'an gwamnatin  Sudan ta Kudu takunkumi.

  • Ofishin Jakadancin Amurka A Najeriya Ya Nuna Damuwa Akan Kashe 'Yan Shi'a

    Ofishin Jakadancin Amurka A Najeriya Ya Nuna Damuwa Akan Kashe 'Yan Shi'a

    Nov 18, 2016 15:54

    A cikin wani bayani da ofishin jakadancin na Amurka ya nuna damuwarsa akan kisan da aka yi wa 'yan shi'ar a kano da ke arewacin aksar.

  • Zanga-Zangar Nuna Rashin Amincewa Da Keta Alfarmar Kur'ani A Morocco

    Zanga-Zangar Nuna Rashin Amincewa Da Keta Alfarmar Kur'ani A Morocco

    Nov 16, 2016 15:27

    Al'ummar yankin Lisasafah da ke cikin gundumar kazablanka a kasar Morocco sun gudanar da wani gangami a yau domin nuna rashin amincewa da keta alfarmar kur'ani mai tsarki da aka yi a yankin.

  • Shugaban Kongo Ya Ce Ba Za Su Amince Da Tsoma Bakin 'Yan Kasashen Waje Ba

    Shugaban Kongo Ya Ce Ba Za Su Amince Da Tsoma Bakin 'Yan Kasashen Waje Ba

    Nov 16, 2016 07:51

    Shugaban kasar Demokradiyyar Kongo, Joseph Kabila ya ja kunne dangane da tsoma bakin kasashen waje cikin harkokin cikin gidan kasar yana mai cewa al'ummar kasar za su ci gaba da fada wajen tabbatar da iko da kuma 'yancin kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS