Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  •  Guinea Bissau : Ana Dakon Naddin Sabon Fira-minista

    Guinea Bissau : Ana Dakon Naddin Sabon Fira-minista

    Nov 15, 2016 13:12

    Al'umma a kasar Guinea Bissau, na ci gaba da dakon sunon sabaon fira ministan da za'a nada bayan da shugaban kasar Jose Mario Vaz ya rushe gwamnatin firaminista Baciro Dja.

  • AU Ta Kalubalanci EU Akan Albashin Sojojin Burundi Dake Somaliya

    AU Ta Kalubalanci EU Akan Albashin Sojojin Burundi Dake Somaliya

    Nov 15, 2016 00:55

    Kungiyar tarayya Afrika ta bukaci kungiyar tarayya Turai data sake nazari akan matakinta na biyan sojojin kasar Burundi dake cikin tawagar wanzar da zamen lafiya ta AMISOM a Somaliya albashi kai tsaye ba tare da ya biyo ba ta hannun mahukunta Bujumbura ba.

  • Kiran Majalisar Dinkin Duniya Na Bukatar Fada Da

    Kiran Majalisar Dinkin Duniya Na Bukatar Fada Da "Yantawaye A Dekomradiyyar Congo:.

    Nov 14, 2016 08:28

    Yan tawayen Demokradiyyar Congo

  • Kungiyar Tarayyar Afirka Ta Jaddada Aniyarta Ta Cimma Muradun Karni A 2020

    Kungiyar Tarayyar Afirka Ta Jaddada Aniyarta Ta Cimma Muradun Karni A 2020

    Nov 14, 2016 04:39

    Shugaban kwamitin sulhu da tsaro na kungiyar tarayyar Afirka Isma'il Cheragwa ya jaddada aniyar kungiyar wajen cimma muradun karni a shekara ta 2020.

  • Togo:  Taron Wasu Kasashen Afirka Akan Harkokin Tsaro

    Togo: Taron Wasu Kasashen Afirka Akan Harkokin Tsaro

    Nov 13, 2016 08:34

    Kasashe Biyar Na Yammacin Afirka Suna yin taro A Togo.

  • AU Ta Kalubalanci EU Akan Albashin Sojojin Burundi Dake Somaliya

    AU Ta Kalubalanci EU Akan Albashin Sojojin Burundi Dake Somaliya

    Nov 13, 2016 02:21

    Kungiyar tarayya Afrika ta bukaci kungiyar tarayya Turai data sake nazari akan matakinta na biyan sojojin kasar Burundi dake cikin tawagar wanzar da zamen lafiya ta AMISOM a Somaliya albashi kai tsaye ba tare da ya biyo ba ta hannun mahukunta Bujumbura ba.

  • News Zealand Zata Tutso Keyar 'Yan Rwanda Da Ake Zargi Da Kisan Kare Dangi

    News Zealand Zata Tutso Keyar 'Yan Rwanda Da Ake Zargi Da Kisan Kare Dangi

    Nov 13, 2016 02:20

    Kasar News Zealand ta amunce tutso keyar wasu 'yan Ruwanda biyu da ake zargi da hannu a kisan kare dangin kasar ta Ruwanda a cikin shekara 1994.

  • Habasha : Fiye Da Mutane 11,000 Aka Kama A Karkashin Dokar Ta Baci

    Habasha : Fiye Da Mutane 11,000 Aka Kama A Karkashin Dokar Ta Baci

    Nov 13, 2016 02:19

    Hukumomi a kasar Habasha sun ce sama da mutane 11,000 ne aka kama tun bayan kafa dokar ta bacin a yankunan Oromia da kuma Amhara dake arewacin kasar.

  • Habasha: Ci gaba Da Aiki Da Dokar Ta Baci A wasu Yankunan Kasar.

    Habasha: Ci gaba Da Aiki Da Dokar Ta Baci A wasu Yankunan Kasar.

    Nov 12, 2016 08:30

    Ana ci gaba da yin Zanga-zanga a cikin wasu yankuna na kasar Habasha, duk da cewa da akwai dokar ta baci.

  • Hukumar CAF Ta Sanar Da Karin Kudaden Da Take Ba Wa Wadanda Suka Lashe Gasar Da Take Sa Wa

    Hukumar CAF Ta Sanar Da Karin Kudaden Da Take Ba Wa Wadanda Suka Lashe Gasar Da Take Sa Wa

    Nov 10, 2016 02:24

    Hukumar kwallon kafa ta nahiyar Afirka (CAF) ta sanar da karin kudaden kyautar da ta ke sanyawa a dukkanin gasar da take gudanarwa a kokarin da take yi na kara karfafa harkar kwallon kafa a nahiyar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS