-
Aljeriya ta amince da warware rikicin kasar Syria ta hanyar lumana
Jan 02, 2017 08:19Ma'aikatar harkokin Wajen Aljeriya ta amince da shirin warware rikicin kasar Aljeriya ta hanyar lumana.
-
Aljeriya Ta Ce Za Ta Yi Aiki Da Yarjejeniyar OPEC Kan Rage Hako Mai
Dec 29, 2016 03:29Babban kamfanin mai na kasar Algeriya ya sanar da cewa zai yi aiki da yarjejeniyar da mambobin kungiyar OPEC suka cimmawa kan rage hako danyen mai a kasashensu.
-
Algeria A Shirye Take Ta Warware Matsalar Polisario Tare Da Kasar Morocco
Dec 28, 2016 14:28Gwamnatin kasar Algeria ta bayyana cewa a shirye take ta warware matsalar da ke tsakaninta da kasar Morocco danganeda Polisario.
-
An Bude Taron Makon Kur'ani Na Kasa A Karo Na 18 A Aljeriya
Dec 27, 2016 14:06An bude babban taron makon kur'ani na kasa karo na 18 a birnin Algiers fadar mulkiin kasar Aljeriya, wanda aka saba gudanarwa a kowace shekara.
-
Firaministan Libiya Ya Kai Ziyara Aljeriya
Dec 26, 2016 14:01Firaministan Libiya Fayez al-Saraj, ya ziyarci kasar Aljeriya, inda ya gana da manyan jami'an kasar, a wani mataki na bunkasa yunkurin da ake yi na magance matsalolin tsaro, da wanzar da zaman lafiya a kasar ta Libiya.
-
An gano Makaman Fasakwauri A Tsakanin Iyakokin Kasashen Aljeriya Da Mali.
Dec 06, 2016 08:37Gano da Kame Makamai A kan iyaka da Mali
-
An Bude Taron Kasa Da Kasa Kan sahihiyar Fahimtar Kur'ani A Algeria
Dec 04, 2016 15:37A yau ne aka bude taron kasa da kasa na shekara-shekara kan sahihiyar fahimtar kur'ani a karo na shida, wanda yake gudana a jami'ar Musulunci ta birnin Kusantina a kasar Algeria.
-
Jami'an Tsaron Aljeriya Sun Tsaurara Matakan Tsaro A Yankin Gabashin Kasar
Oct 31, 2016 07:37Majiyar tsaron Aljeriya ta sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar sun yi dirar mikiya a yankin gabashin kasar ta Aljeriya da nufin zakulo wasu gungun 'yan ta'adda da suka kashe jami'in tsaron kasar.
-
Algeria Ta Bi Sahun Kasashen Da Za Su Dakatar Da Zuwa Hajji Da Umrah
Oct 20, 2016 02:15Kamfanonin zirga-zirgar jiragen sama na kasar Algeria sun ja kunnen gwamnatin Saudiyya da ta gaggauta janye karin kudaden da ta yi na biza domin zuwa hajji da Umra, idan kuma ba haka za su dakatar da dukkanin zirga-zirgarsu zuwa Saudiyya.
-
Kasar Aljeriya Za ta Halarci Taron Da Ake yi Akan Kasar Libya, A Kasar Nijar.
Oct 18, 2016 08:22Ministan da ke kuka da kasashen larabawa na yamma ne zai wakilci kasar Aljeriya a taron Nijar