Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

aljeriya

  • Aljeriya Ta Ja Kunnan Faransa Kan Badakallar Panama

    Aljeriya Ta Ja Kunnan Faransa Kan Badakallar Panama

    Apr 07, 2016 01:09

    Ma'aitakar harkokin wajen kasar Aljeriya ta kirayi jakadan kasar Faransa domin nuna masa rashin jin dadin ta dangane da yadda kafofin yada labaren Faransan sukayi ta sukan shugaba Buteflika akan balakalar kaucewa biyan haraji ta Panama Papers.

  • Matsalar Inji Ce Musababin Faduwar Jirgin Saman Soji A Aljeriya

    Matsalar Inji Ce Musababin Faduwar Jirgin Saman Soji A Aljeriya

    Mar 28, 2016 06:31

    Ma'aikatar tsaron kasar Aljeriya ta sanar da mutuwar sojojin kasar 12 sakamakon faduwar jirgin sama kirar helikobta mallakin rundunar sojin kasar.

  • Aljeriya : Sojoji 12 Sun Mutu A Hadarin Jirgi Mai Saukar Ungulu

    Aljeriya : Sojoji 12 Sun Mutu A Hadarin Jirgi Mai Saukar Ungulu

    Mar 27, 2016 23:24

    Ma'aikatar tsaro kasar Aljeriya ta sanar da mutuwar wasu sojojin kasar 12 da jikkatar wasu biyu sakamakon hadarin wani jirgin sojin kasar mai saukar ungulu.

  • Jami'an Tsaron Aljeriya Sun Halaka 'Yan Ta'adda Akalla 4 A Yankin Tsakiyar Kasar

    Jami'an Tsaron Aljeriya Sun Halaka 'Yan Ta'adda Akalla 4 A Yankin Tsakiyar Kasar

    Mar 21, 2016 00:30

    A wani dauki ba dadi tsakanin jami'an tsaron Tunusiya da wasu gungun 'yan ta'adda a yankin Ain-Salah da ke tsakiyar kasar 'yan ta'adda akalla hudu sun halaka tare da jikkata wasu uku na daban.

  • Gwamnatin Aljeriya Ta Gano Makamai Kirar Amurka A Hannun 'Yan Ta'adda A Kasarta

    Gwamnatin Aljeriya Ta Gano Makamai Kirar Amurka A Hannun 'Yan Ta'adda A Kasarta

    Mar 13, 2016 00:39

    Ma'aikatar tsaron kasar Aljeriya ta sanar da cewa; A samamen da jami'an tsaron kasar suka kai kan wata maboyar 'yan ta'adda a shiyar kudu maso gabashin kasar ta Aljeriya sun gano tarin makamai kirar kasar Amurka a hannun 'yan ta'addan.

  • Gwamnatin Aljeriya Ta Gano Makamai Kirar Amurka A Hannun 'Yan Ta'adda A Kasarta

    Gwamnatin Aljeriya Ta Gano Makamai Kirar Amurka A Hannun 'Yan Ta'adda A Kasarta

    Mar 13, 2016 00:37

    Ma'aikatar tsaron kasar Aljeriya ta sanar da cewa; A samamen da jami'an tsaron kasar suka kai kan wata maboyar 'yan ta'adda a shiyar kudu maso gabashin kasar ta Aljeriya sun gano tarin makamai kirar kasar Amurka a hannun 'yan ta'addan.

  • Sojojin Aljeriya Sun Kashe Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Kusa Da Kan Iyaka Da Libiya

    Sojojin Aljeriya Sun Kashe Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Kusa Da Kan Iyaka Da Libiya

    Mar 11, 2016 14:34

    Sojojin gwamnatin Aljeriya sun kai samame kan wata maboyar 'yan ta'adda a yankin kasar da ke kusa da kan iyaka da kasar Libiya, inda suka yi nasarar halaka wasu gungun 'yan ta'adda.

  • Kasashen Rasha Da Aljeriya Sun Fara Tattaunawa Kan Samar Da Cibiyar Nukiliya A Kasar Ta Aljeriya

    Kasashen Rasha Da Aljeriya Sun Fara Tattaunawa Kan Samar Da Cibiyar Nukiliya A Kasar Ta Aljeriya

    Mar 05, 2016 02:27

    Gwamnatin Aljeriya ta bayyana cewa zata yi kokarin samar da cibiyar makamashin nukiliya na zaman lafiya a kasar domin bunkasa ci gabanta ta hanyar bada kwangilar gina cibiyar ga kasar Rasha.

  • Aljeriya Tana Ci Gaba Da Nuna Adawa Da Batun Daukan Matakin Soji Kan Kasar Libiya

    Aljeriya Tana Ci Gaba Da Nuna Adawa Da Batun Daukan Matakin Soji Kan Kasar Libiya

    Feb 21, 2016 14:01

    Gwamnatin Aljeriya tana ci gaba da daukan matakan diflomasiyya da nufin ganin ta shawo kan manyan kasashen yammacin Turai da Amurka da suke kokarin ganin sun fara kaddamar da hare-haren soji kan kasar Libiya da nufin murkushe 'yan ta'adda.

  • An gano tarin makamai a kan iyakakokin kasashen Mali da Aljeria

    An gano tarin makamai a kan iyakakokin kasashen Mali da Aljeria

    Feb 09, 2016 07:25

    Dakarun tsaron kasar Aljeria sun gano wasu tarin makamai a kan iyakar kasar da Mali.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS