-
Akalla Mutane 20 Ne Suka Rasa Rayukansu A Hatsarin Jirgin Kasa A Birnin Alkahira
Feb 28, 2019 18:35Mutane akalla 20 aka tabbatar da mutuwarsu da kuma wasu 43 da suka ji rauni sanadiyar hatsarin jirgin kasa da kuma gobarar da ta biyo baya a wata tashar jiragen kasa a birnin Alkahira na kasar Masar a jiya Laraba.
-
An Kara Tsananta Tsaro A Kasar Algeria Kafin Zabubbukan Kasar.
Feb 17, 2019 19:13Jami'an tsaro a kasar Algeria wadanda suka hada da sojoji da 'yansanda sun kara tsananta tsaro a kasar Algeria a dai-dai lokacinda zabubbukan kasar yake karatowa.
-
Aljeriya: An Yi Zanga-zangar nuna kin amincewa da tsayawa takarar shugaba Butefliqa
Feb 17, 2019 06:38Kungiyoyi daban-daban na kasar Aljeriya sun gudanar da wata Zanga-zanga ta nuna kin amincewa da tsayawa takarar shugabancin Abdulazizi Butafkilqa wanda yake fama da tsufa da rashin lafiya
-
Shugaban Kasar Algeriya Zai Nemi Shugabancin Kasar A Karo Na Biyar
Feb 10, 2019 19:20Shugaban kasar Algeriya Abdul'aziz Butaflika zai tsaya takarar neman kujerar shugabancin kasar Algeriya karo na biyar duk tare da rashin lafiay da yake fama da ita.
-
Aljeriya : FLN, Ta Tsaida Buteflika A Matsayin Dan Takaranta
Feb 09, 2019 15:59Jam'iyyar FLN, mai mulki a Aljeriya, ta sanar da tsayar da shugaban kasar Abdelaziz Bouteflika, a matsayin dan takaranta a babban zaben kasar dake tafe.
-
Kawancen Jam'iyyu Masu Mulki Sun Goyi Bayan Takara Bouteflika
Feb 03, 2019 11:00Kawancen Jam'iyyun siyasa guda hudu dake mulki a kasar Aljeriya, sun nuna goyansu a hukumance kan takara shugaban kasar Abdelaziz Bouteflika a zaben shugaban kasar.
-
Mutum 97 Ne Ke Zawarcin Kujerar Shugaban Kasa A Aljeriya
Jan 25, 2019 11:48Ma'aikatar cikin gidan Aljeriya ta sanar da cewa ya zuwa yanzu kimanin mutum 97 ne suka ajiye takardun neman shugabancin kasar cikin kuwa harda 'yan takara 12 na jam'iyun kasar
-
Kasashen Afirka Sun Jaddada Muhimmanci Aiki Tare Wajen Fada Da Ta'addanci
Nov 27, 2018 17:53Kasashe mahalarta taron kasa da kasa kan fada da ta'addanci da aka gudanar a kasar Aljeriya sun jaddada wajibcin aikin tare musamman a tsakanin kasashen Yammacin Afirka a matsayin babban abin da zai kawo nasara a fadar da ake da ta'addanci.
-
Sojojin Kasar Aljeriya Sun Kashe 'Yan Ta'adda Biyar
Nov 20, 2018 09:24Ma'aikatar tsaron kasar Aljeriya ta sanar da kashe 'yan ta'addar biyar a gabacin babban birnin kasar Alges
-
Yan Majalisar Dokokin Aljeriya Sun Zabi Sabon Shugaban Majalisar Kasar
Oct 24, 2018 19:02'Yan Majalisar Dokokin Aljeriya da mafi yawan kuri'u sun zabi Mu'az Busha'rib a matsayin sabon shugaban Majalisar kasar.