Pars Today
Wata ' yar majalisar dattijan kasar Aljeriya ce ta bukaci kasar Faransa da ta biya diyyar mulkin mallaka na tsawon shekaru 132
Wasu 'yan majalisun dokokin Aljeriya sun bukaci shugaban Majalisar kasar da ya sauka daga kan mukaminsa.
Kotun sojin Aljeriya ta bada umurnin tsare wasu manyan tsoffin kwamandojin sojin kasar biyar kan zargin yin sama da fadi da dukiyar kasa.
Gwamnatin kasar Ajeriya ta bukaci da a yi wa tsarin tafiyar da kungiyar kasashen larabawa babban garambawul.
Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci Aljeriya data dakatar da korar bakin haure 'yan Afrika zuwa jamhuriyar Nijar.
Ministan harakokin wajen kasar Aljeriya ya ce nan ba da jimawa ba kasashen Masar da Tunusiya gami da kasarsa za su gudanar da zama kan rikicin kasar Libiya a birnin Alkahira.
Ministan harakokin wajen Aljeriya ya bayyana cewa zalincin da aka yi wa yankin Afirka a Majalisar Dinkin Duniya da kwamitin tsaro na Majalisar kamata ya yi a kawo karshensa
Ministan harkokin wajen kasar Aljariya ya jaddada cewa: Gwamnatin kasarsa tana ci gaba da goyon bayan gwamnatin Siriya a kokarin da take yi na ganin ta warware rikicin kasarta da kanta.
Shugaban kasar Aljeriya ya sauke manyan hafsan sojojin kasar daga kan mikaminsu
Jairdar Newyorka Times ta ba da labarin cewa; A gwamnatance kasar faransa ta yarda da cewa sojojinta sun azabtar da mutanen Aljeriya a lokacin fafutukar neman 'yanci a tsakanin 1950 zuwa 1960