Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Jamus Na Duba Yiyuwar Bawa Iran Yuro Miliyon 300 Da Ta Bukata Daga Cikin Asusunta Da Ke Kasar

    Jamus Na Duba Yiyuwar Bawa Iran Yuro Miliyon 300 Da Ta Bukata Daga Cikin Asusunta Da Ke Kasar

    Jul 10, 2018 08:08

    Jami'an gwamnatin kasar Jamus sun bayyana cewa gwamnatin kasar tana binciken yiyuwan mikawa kasar Iran kudadenta Yuru miliyon 300 don amfani da su a cikin gida.

  • Koriya Ta Arewa Ta Kalubalaci Tattaunawarta Da Amurka

    Koriya Ta Arewa Ta Kalubalaci Tattaunawarta Da Amurka

    Jul 07, 2018 16:25

    Koriya ta Arewa ta kalubalanci yadda tattaunawarta da Amurka ke tafiya, kwanaki biyu bayan ganawar da bangarorin biyu ke yi kan yarjejeniyar nukiliya.

  • Faransa Ta Bukaci Karin Hadin Kan Kungiyar Turai Domin Kalubalantar Amurka

    Faransa Ta Bukaci Karin Hadin Kan Kungiyar Turai Domin Kalubalantar Amurka

    Jul 07, 2018 06:22

    Ministan Kudin kasar Faransa ya ce wajibi ne Kasashen tarayyar Turai su kara hada kansu wajen kalubalantar barazanar shugaban kasar Amurka

  • Za Mu Wargaza Shirin Amurka Na Hana Mu Sayar Da Man Fetur Ketare_Iran

    Za Mu Wargaza Shirin Amurka Na Hana Mu Sayar Da Man Fetur Ketare_Iran

    Jul 01, 2018 17:47

    Jamhuriya Musulinci ta Iran ta ce za ta wargaza makircin Amurka, na hana ta sayar da man fetur dinta a kasuwannin duniya.

  • Amurka Ta Bude Sansanin Sojojinta Mafi Girma A Kasar Korea Ta Kudu.

    Amurka Ta Bude Sansanin Sojojinta Mafi Girma A Kasar Korea Ta Kudu.

    Jul 01, 2018 06:46

    Gwamnatin kasar Amurka ta bude sansanin sojojinta mafi girma a duniya a kasar Korea ta kudu a dai dai lokacinda ba'a da de kammala taron shugaba Trump da tokoransa na Korea ta Arewa Kim Jong un ba.

  • Qassemi: Siyasar Amurka Ita Ce Ummul Aba'isin Din Ayyukan Ta'addanci Da Rashin Tsaro A Yankin G/Tsakiya

    Qassemi: Siyasar Amurka Ita Ce Ummul Aba'isin Din Ayyukan Ta'addanci Da Rashin Tsaro A Yankin G/Tsakiya

    Jun 30, 2018 05:53

    Kakakin Ma'aikatar harkokin wajen kasar, Bahram Qassemi, Iran ya bayyana cewar siyasar kuskuren Amurka ita ce ummul aba'isin din rashin tsaro da yaduwar ayyukan ta'addanci da sauran matsalolin da suke faruwa a yankin Gabas ta tsakiya.

  • Bukatar Rasha Ta Gudanar Da Bincike Domin Gano Masu Aikewa 'Yan Ta'adda Makamai A Afganistan

    Bukatar Rasha Ta Gudanar Da Bincike Domin Gano Masu Aikewa 'Yan Ta'adda Makamai A Afganistan

    Jun 28, 2018 06:24

    Jakadan kasar Rasha a Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci gudanar da bincike domin gano bangaren da ke aikewa kungiyar ta'addanci ta Da'ish makamai a kasar Afganistan.

  • Sakataren Harkokin Wajen Amurka Ya Ce: Amurka Bata Da Shirin Shiga Yaki Da Kasar Iran

    Sakataren Harkokin Wajen Amurka Ya Ce: Amurka Bata Da Shirin Shiga Yaki Da Kasar Iran

    Jun 24, 2018 06:35

    Sakataren harkokin wajen kasar Amurka ya yi furuci da cewa: Kasarsa bata da wani shirin daukan matakin sojin kan kasar Iran.

  • Kotun Duniya Za Ta Duba Karar Da Iran Ta Shigar Kan Kudadenta Da Amurka Ta Handame

    Kotun Duniya Za Ta Duba Karar Da Iran Ta Shigar Kan Kudadenta Da Amurka Ta Handame

    Jun 23, 2018 09:12

    Babbar kotun duniya ta sanar da cewa za ta fara gudanar da zaman sauraren karar da Iran ta shigar kan handame wasu wasu biliyoyin dalolinta da Amurka ta yi.

  • Martanin Zarif Kan Sharudda 12 Da Amurka Ta Gindaya Wa Iran Kafin Kyautata Alaka

    Martanin Zarif Kan Sharudda 12 Da Amurka Ta Gindaya Wa Iran Kafin Kyautata Alaka

    Jun 22, 2018 06:38

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Dr. Muhammad Jawad zarif ya mayar da martani dangane da sharudda 12 da sakataren harkokin wajen kasar Amurka Michael R. Pompeo ya gindaya wa Iran, kafin daukar duk wani mataki na kyautata alaka tsakanin Amurka da kasar ta Iran.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS