-
Trump Ya Nada Kelly Knight, Sabuwar Jekadiyar Amurka A MDD
Feb 23, 2019 17:40Shugaba Donald Trump, na Amurka ya nada jami'ar diflomatsiyar kasar, Kelly Knight Craft, a matsayin sabuwar jekadiyar kasar a MDD.
-
Amurka Zata Bar Sojoji 200 A Siriya
Feb 22, 2019 04:33Amurka ta sanar da cewa sojojinta kimanin 200 ne zasu ci gaba da zama a Siriya, makwanni kadan bayan da shugaban kasar Donald Trump, ya sanar da shirin janye sojojin kasar daga kasar ta Siriya.
-
Iraki Ta Gargadi Amurka Akan Kokarin Sake Farfado Da ISiS
Feb 21, 2019 12:27Wani dan majalisar dokokin kasar ta Iraki, Muhammad al-Baldawi ne ya yi gargadin cewa; Amurka tana kokarin sakin fursunonin 'yan ta'adda a cikin Iraki domin sake ba su damar farfadowa
-
Majalisar Dokokin Iraqi Ta Fara Shirin Ganin Cewa Sojojin Amurka Sun Fice Daga Kasar
Feb 20, 2019 04:25Majalisar dokokin kasar Iraqi ta fara shirye-shiryen ficewar sojojin Amurka daga kasar.
-
Sojojin Venezuela Sunyi Wa Trump Raddi
Feb 19, 2019 17:01Sojojin Venezuela, sunyi wa shugaba Donald Trump na Amurka raddi, akan furucin da ya yi na basu zabin, ko dai su goyi bayan jagoran ‘yan adawa Juan Guaido ko kuma su rasa samun afuwa.
-
Manzon Musamman Na MDD A Yamen Ya Gana Da Jagoran Ansarullah
Feb 18, 2019 19:27Manzon musamman na majalisar dinkin duniya kan rikicin Yemen Martin Griffiths ya gana da shugaban kungiyar Ansarullah Abdulmalik Badruddin Alhuthi a birnin San'a.
-
Iran : Zarif, Ya Maida Kakkausan Martani Ga Mike Pence
Feb 17, 2019 11:03Ministan harkokin wajen kasar Iran, Muhammad Jawad Zarif, ya yi tir da allawadai da kalamman da ya danganta dana kiyaya da marar tushe da mataimakin shugaban kasar Amurka, Mike Pence ya firta kan kasar ta Iran.
-
An Yi Ganawa A Tsakanin Ministan Harkokin Wajen Venezuela Da Manzon Musamman Na Amurka
Feb 17, 2019 06:44Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato ministan harkokin wajen kasar Venezuela Jorge Arreaza yana ba da labarin ganawar sirri a tsakaninsa da dan sakon musamman na Amurka Elliott Abrams
-
Rasha, Iran, Turkiyya Na Maraba Da Ficewar Amurka A Siriya
Feb 15, 2019 04:50Kasashen Rasha, Turkiyya da kuma Iran, sun bayyana cewa shirin Amurka na janye dakarunta daga Siriya faduwa ce ta zo daidai da zama.
-
Kasar Cuba Ta Fallasa Shirye-Shiyen Amurka Na Fadawa Kasar Venezuela Da Yaki
Feb 14, 2019 19:20Ma'aikatar harkokin wajen kasar Cuba ta bada sanarwan cewa wasu rundunar sojojin Amurka suna shirin kaiwa kasar Venezuela hare-hare daga wasu tsibaran Carabian.