-
Maduro: Venezuela Za Ta Zame Wa Amurka Vietnam Ta Biyu Idan Ta Kai Wa Kasar Hari
Feb 14, 2019 05:35Shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro ya bayyana cewa, idan Amurka ta yi gigin kaddamar da harin soji kan kasar Venezuela, to kuwa za ta fuskanci Vietnam ta biyu.
-
Sabani Tsakanin Rasha Da Amurka Kan Venezuela A Kwamitin Tsaro
Feb 10, 2019 10:23Kasashen Amurka da Rasha na ci gaba da samun sabani kan rikicin kasar Venezuela, inda kasashen biyu suka gabatar da kudurorin doka mabambanta kan kasar a zauren kwamitin tsaro na MDD.
-
Shugabar Majalisar Wakilan Amurka Ta Goyi Bayan Jagoran 'Yan Hamayyar Kasar Venezuela
Feb 10, 2019 06:53Shugabar Majalisar wakilan ta Amurka Nancy Pelosi ta bayyana Juan Guaido a matsayin shugaban kasar Venezuela
-
Amurka Ta Dakatar Da Baiwa Kamaru Tallafin Soji
Feb 08, 2019 03:41Amurka ta sanar da soke tallafin soji da take baiwa Jamhuriya kamaru, bisa zargin jami'an tsaron kasar da mummunan toye hakkin bil adama.
-
Amurka : Trump Zai Gana Da Kim Jong-un A Karshen Wata Nan
Feb 06, 2019 08:41Shugaba Donald Trump na Amurka, ya sanar da cewa, zai gana da shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong-un a ranakun 27 zuwa 28 ga watan Fabrairun nan a Vietnam.
-
Amurka Ta Tsananta Kai Hare Hare kan Al'Shabab A Somaliya
Feb 04, 2019 04:48Amurka ta tsananta kai hare harenta kan mayakan al'shabab a Somaliya a baya bayan nan, inda ta hallaka talatin daga cikinsu a karshen makon jiya, a tsakiyar kasar a kusa da Mogadisho babban birnin Somaliya.
-
Rasha Ta Yi Wastsi Da Yarjejeniyar Makamai Ta INF
Feb 02, 2019 14:25Shugaba Vladimir Putin, na Rasha, ya sanar a yau Asabar da janye kasarsa daga yarjejeniyar takaita kera makamman nukiliya ta INF dake tsakanin Rashar da Amurka.
-
Rasha Da China Sunyi Tir Da Sabbin Takunkuman Amurka Kan Venezuela
Jan 29, 2019 15:42Kasashen China da Rasha sunyi allawadai da sabbin takunkuman da Amurka ta kakaba wa kasar Venezuela.
-
Najeriya : Kasashen Turai, Sun Damu Da Korar Shugaban Kotun Koli
Jan 26, 2019 16:21Tawagar masu sanya ido ta kasashen turai a zaben Najeriya, ta nuna damuwarta dangane da korar shugaban kotun kolin kasar a daidai lokacin da ya rage 'yan makwanni a gudanar da babban zaben kasar.
-
Gwamnatin Amurka Ta Kara Yawan Kamfanonin Kasar Iran Da Ta Dorawa Takunkuman Tattalin Arziki.
Jan 24, 2019 19:25Ma'aikatar kudi ko baitul Malin Amurka ta bada sanarwan kara wasu kamfanonin jaragen sama mallalin iraniyawa cikin jerin wadanda ta dorawa takunkumi a yau Alhamis.