-
Kungiyar IAC Mai Adawa Da Yaki A Duniyta Ta Yi Suka Kan Jibge Sojojin Amurka A Nahiyar Afrika
Nov 04, 2017 16:00Kungiyar International Action Center "IAC" a takaice mai adawa da yaki a duniya ta bayyana cewa: Jibge sojojin Amurka a wasu kasashen nahiyar Afrika baya da wata alaka da yaki da ta'addanci a duniya.
-
Amurka Ta Ce Ta Kai Hare-Hare Kan Mayakan Kungiyar Al-shabab Ta Kasar Somalia
Nov 04, 2017 02:59Gwamnatin Kasar Amurka Ta bada sanarwan cewa, a karon farko tun bayan lokaci mai tsawo sojojinta sun kai hare hare ta sama kan mayakan kungiyar Al-qaeda na kasar Somalia a jiya Juma'a.
-
Sabon Takunkumin Amurka Ba Zai Nakasa Ayyukan Man Fetur Dinmu Ba_Rasha
Nov 03, 2017 14:23Kasar Rasha ta bayyana cewa sabon takunkumin da Amurka ta sanya ma ta ba zai yi illa ga ayyukan samar da man fetur ga kasar ba.
-
Amurka : Mutum 8 Suka Hallaka A Harin Manhattan
Nov 01, 2017 02:10Hukumomi a birnin New York na Amurka sun ce mutum takwas suka mutu kana wasu 11 suka raunana biyo bayan da wani mahari a cikin wata mota ya aukawa matafiya akan wata hanyar 'yan kekuna dake a yankin Manhattan.
-
Amurka Ta Alkawarta Tallafawa Rundinar G5 Sahel Da Dala Miliyan 60
Oct 30, 2017 12:02Amurka ta alkawarta tallafawa rundinar kawance ta kasashen G5 Sahel da kudi dala miliyan 60, kamar yadda sakataren gwamnatin kasar Rex Tillerson ya sanar.
-
Martanin Ma'aikatar Harakokin Wajen Iraki Game Da Cin Zarafin Amurka
Oct 29, 2017 03:36Kakakin ma'aikatar harakokin wajen kasar Iraki Ahmad Al-hajib yayi alawadai da furucin da mai magana da yawun ma'aikatar harakokin wajen Amurka Heather Nauert ya yi na sanya mataimakin babban kwamandan dakarun sa kai na kasar Abu Mahdi Al-muhandis cikin jerin 'yan ta'adda.
-
Amurka Ta Kakabawa Wasu Kamfanonin Kera Makaman Rasha Takunkumi
Oct 28, 2017 02:59Amurka ta fitar da jerin sunayen wasu kamfanonin kera makaman Rasha su 39, wanda ta haramta yin ciniki da su.
-
Rasha Ta Ki Amunce Tsawaita Binciken Makamai Masu Guba A Siriya
Oct 25, 2017 07:50Kasar Rasha ta hau kujerar na ki kan kudirin da Amurka ta gabatar ga kwamitin tsaro na MDD, kan tsawaita binciken da ake kan zargi da amfani da makamai masu guba a Siriya.
-
Zarif Ga Tillerson: Masu Yakar kungiyar Da'esh Ba Sa Bukatar Izinin Wani
Oct 24, 2017 14:19Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar dakarun da suke fada da kungiyar ta'addancin nan ta Daesh (ISIS) ba sa bukatar izinin wani wajen kare kasarsu.
-
Amurka Za Ta Ladaftar Da Jami'an Tsaron Myanmar Kan Batun 'Yan Rohingya
Oct 24, 2017 07:18Amurka ta sanar da daukan wasu matakan ladaftarwa kan mayan jami'an tsaron Myanmar kan hannun da suke da shi wajen cin zarafi da kisan kiyashin musulmin Rohingya.