-
Gwamnatin Rasha Ta Kore Zargin Da Shugaban Kasar Afganistan Ya Yi Kan Kasarta
Oct 24, 2017 06:33Ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta bayyana cewa: Zargin da shugaban kasar Afganistan ya yi kan kasar Rasha cewa tana goyon bayan kungiyar Taliban; zargi ne maras tushe da Rasha ba zata taba lamunta ba.
-
Kididdiga Tana Nuni Da Cewa Mafi Yawan Amurkawa Ba Su Goyon Bayan Siyasar Trump Kan Iran
Oct 24, 2017 06:30Wani masharhanci kan harkokin siyasar Amurka ya ce: Mafi yawan Amurkawa ba su goyon bayan bakar siyasar shugaban kasar Donald Trupm kan kasar Iran musamman kokarinsa na rusa yarjejeniyar nukiliya da aka cimma tsakanin Iran da manyan kasashen duniya.
-
Rasha: Duk Wani Sauyi Cikin Yarjejeniyar Shirin Iran Na Nukiliya Na Iya Kawo Karshenta
Oct 22, 2017 05:20Kasar Rasha ta bayyana cewar ba ta da wani shakku cikin cewa Iran tana ci gaba da aiwatar da dukkanin abubuwan da aka cimma da ita cikin yarjejeniyar nukiliya, tana mai cewa yin sauyi cikin yarjejeniyar yana iya kawo karshenta.
-
Sudan Ta Zargi Amurka Da Halin Fuska Biyu
Oct 21, 2017 18:52Sudan din ta soki Amurka ne saboda gargadin da ta yi yan kasarta dangane da zuwa kasar Sudan.
-
Sudan Ta Maida Martani Kan Hana Amurkawa Zuwa Kasar
Oct 21, 2017 12:02Gwamnatin kasar Sudan ta bayyana irin halayen da gwamnatin Amurka take nunawa kasar masu karo da juna ne
-
Mogherini: Yarjejeniyar Nukiliyar Iran, Wata Nasara Ce Ga Duniya Da Kuma Al'ummar Iran
Oct 18, 2017 05:50Babbar jami'ar harkokin wajen kungiyar Tarayyar Turai Federica Mogherini ta bayyana cewar yarjejeniyar nukiliyan kasar Iran wata nasara ce ga duniya da kuma al'ummar Iran wanda wajibi ne a kiyaye da kuma ci gaba da aiwatar da ita.
-
Jiragen Amurka Marar Direba Sun Hallaka 'Yan IS A Yemen
Oct 17, 2017 05:50Rundinar sojin Amurka ta sanar da hallaka gomman 'yan ta'addan Da'esh a wasu sansanoni biyu a kasar Yemen.
-
Faransa : Trump Ya Jahilci Yarjejeniyar Nukiliyar Iran_Hollande
Oct 17, 2017 05:49Duniya na ci gaba da yin tur da kalamen shugaba Donald Trump na Amurka kan yarjejeniyar nukiliyar Iran wacce ya ki amuncewa da ci gaba da goyan bayan ta tare da shan alwashin daukan matakin kakabawa Iran din sabbin takunkumi.
-
Jawabin Trump Ya Maida Amurka Saniyar Ware_ Jonh Kerry
Oct 15, 2017 16:42Duniya na ci gaba da yin tur da kalamen shugaban Amurka Donald Trump kan yarjejeniyar nukiliyar kasar Iran wacce ya ki amuncewa da ci gaba da goyan bayan ta tare da shan alwashin kakabawa Iran takunkumi.
-
Amurka: Trump Ya Janye Goyan Bayan Yarjejeniyar Nukiliyar Iran
Oct 13, 2017 19:11Shugaba Donald Trump na Amurka ya sanar da janye goyan bayan kasarsa ga yarjejeniyar nukiliyar da mayan kasashen duniya suka cimma da Iran.