Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • UNESCO : Janyewar Amurka Abun Takaici Ne_Bokova

    UNESCO : Janyewar Amurka Abun Takaici Ne_Bokova

    Oct 13, 2017 04:30

    Babbar Daraktar hukumar kula da ilimi, kimiyya da raya al'adu ta MDD cewa da UNESCO, Irina Bokova, ta ce ta yi bakin ciki sosai da kudurin Amurka na janyewa daga hukumar.

  • Amurka Ta Sanar Da Janyewarta Daga Hukumar UNESCO

    Amurka Ta Sanar Da Janyewarta Daga Hukumar UNESCO

    Oct 12, 2017 17:22

    Amurka ta sanar da janyewarta daga hukumar Majalisar Dinkin Duniya mai kula da kimiya da al’adu (UNESCO) saboda zargin da take yi wa hukumar na rashin goyon baya da kuma nuna kyama ga haramtacciyar kasar Isra’ila.

  • Amurka Da Turkiyya Sun Tattauna Kan Takaddamar Bisa (Visa)

    Amurka Da Turkiyya Sun Tattauna Kan Takaddamar Bisa (Visa)

    Oct 11, 2017 17:20

    Sakatarorin harkokin wajen kasashen Amurka da Rasha sun tattauna ta wayar tarho kan takaddamar data kunno bayan soke bada bisa tsakanin kasashen biyu.

  • Amurka Na Shirin Tura Karin Sojoji Bayan Kisan Da Aka Yi Wa Wasu Sojojin Kasar A Nijar

    Amurka Na Shirin Tura Karin Sojoji Bayan Kisan Da Aka Yi Wa Wasu Sojojin Kasar A Nijar

    Oct 10, 2017 05:52

    Babban hafsan hafsoshin sojojin Amurka Janar Mark Milley ya bayyana cewar akwai yiyuwar Amurka ta kara karfafa tawagar sojojinta da suke ba da horo, shawarwari da kuma taimakon a yankin Sahel bayan kisan gillan da aka yi wa sojojin kasar guda hudu a Nijar a kwanakin baya.

  • Trump Na Kan Jefa Amurka A Yakin Duniya Na Uku_ Sanata Corker

    Trump Na Kan Jefa Amurka A Yakin Duniya Na Uku_ Sanata Corker

    Oct 09, 2017 05:54

    Sananan dan majalisan nan na 'yan Jam'iyyar Republican A Amurka, Bob Corker, ya ce shugaban kasar Donald Trump na kan jefa kasar a cikin yakin duniya na uku.

  • Dakarun Kare Juyi Na Iran Za Su Dau Sojojin Amurka Tamkar 'Yan Da'esh Idan Aka Sa Musu Takunkumi

    Dakarun Kare Juyi Na Iran Za Su Dau Sojojin Amurka Tamkar 'Yan Da'esh Idan Aka Sa Musu Takunkumi

    Oct 08, 2017 17:05

    Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran Manjo Janar Muhammad Ali Ja'afari ya bayyana cewa dakarunsa za su dauki sojojin Amurka tamkar 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Daesh matukar dai Amurka ta sanya takunkumi da bata sunan dakarun nasa.

  • Sayyid Nasrallah: Amurka Ce Take Hana Yakar Da'esh/Saudiyya Ce Tushen Fitina A Yankin G/Tsakiya

    Sayyid Nasrallah: Amurka Ce Take Hana Yakar Da'esh/Saudiyya Ce Tushen Fitina A Yankin G/Tsakiya

    Oct 08, 2017 17:04

    Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar Amurka ce take hana kokarin da ake yi na ganin karshen kungiyar ta'addancin nan ta Daesh, kamar yadda kuma Saudiyya da H.K.Isra'ila su ne ummul aba'isin din rashin tsaron da ake fuskanta a yankin Gabas ta tsakiya.

  • Syria:  Sojojin Amurka 8 Sun Mutu Sanadiyyar Hatsarin Jirage Masu Saukar Angulu

    Syria: Sojojin Amurka 8 Sun Mutu Sanadiyyar Hatsarin Jirage Masu Saukar Angulu

    Oct 08, 2017 08:23

    Rahotanni sun ce a jiya da dare ne jiragen Amurka masu saukar angulu biyu suka yi karo da juna a yankin "Tell Beydar" da ke gundumar Hasakah, inda suka tarwatse nan take.

  • Sudan Ta Yi Maraba Da Matakin Dage Mata Takunkumi

    Sudan Ta Yi Maraba Da Matakin Dage Mata Takunkumi

    Oct 07, 2017 11:01

    Gwamnatin Sudan ta yi maraba da matakin da Amurka ta dauka na dage ma ta takunkuman karayar tattalin arziki da ta kakaba ma ta na tsawon shekaru 20.

  • Nijer : Ana Zaman Makoki Na kwanaki 3 Bayan Kisan Sojoji

    Nijer : Ana Zaman Makoki Na kwanaki 3 Bayan Kisan Sojoji

    Oct 07, 2017 10:57

    A Nijar an fara wani zamen makoki na kwanaki tun daga jiya Juma'a, bayan kisan wasu sojojin kasar hudu da na Amurka da wasu mahara daga Mali sukayi a tsakiyar wannan mako.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS