Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Iran: Ba Mu Da Shirin Tattaunawa Da Amurka Kan Wani Batu Na Daban

    Iran: Ba Mu Da Shirin Tattaunawa Da Amurka Kan Wani Batu Na Daban

    May 01, 2017 10:53

    Kakakin Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qassemi yayi watsi da labaran da wasu kafafen watsa labarai suke watsawa kan tattaunawar da Iran take yi da Amurka inda ya ce Iran ba ta shirin tattaunawa da Amurka kan wani batu na daban in ban da batun tattaunawar nukiliya.

  • Sojojin Gwamnatin Siriya Sun 'Yantar Da Yankunan Da Suke Dauke Da Rijiyoyin Man Fetur

    Sojojin Gwamnatin Siriya Sun 'Yantar Da Yankunan Da Suke Dauke Da Rijiyoyin Man Fetur

    May 01, 2017 05:44

    Sojojin gwamnatin Siriya da tallafin dakarun sa-kai sun yi nasarar 'yantar da yankuna da dama da suke dauke da rijiyoyin man fetur na kasar daga mamayar 'yan ta'adda.

  • Yemen : Jirgin Amurka Marar Direba Ya Hallaka 'Yan Al'Qaida 5

    Yemen : Jirgin Amurka Marar Direba Ya Hallaka 'Yan Al'Qaida 5

    Apr 30, 2017 11:56

    Rahotanni daga Yemen na cewa 'yan ta'ddan Al'Qaida biyar en suka hallaka a yayin da wani jirgin yakin Amurka marar matuki ya kai hari kan motarsu a gabashin birnin Sanaa.

  • Amurka : Mai Yiwa Mun Hallaka Kwamandan IS Na Afganistan

    Amurka : Mai Yiwa Mun Hallaka Kwamandan IS Na Afganistan

    Apr 29, 2017 11:04

    Ma'aikatar tsaron Amurka ta ce wata killah babban kwamandan kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh a Afganistan, Abdul Hasib ya hallaka a harin baya bayan nan data kai a gabashin kasar.

  • Amurkawa Na Jerin Gwano Domin Nuna Goyon Baya Ga Musulmi

    Amurkawa Na Jerin Gwano Domin Nuna Goyon Baya Ga Musulmi

    Apr 28, 2017 16:57

    Daruruwan Amurkawa ne a birnin Door na jahar Delaware suka gudanar da jirin gwano domin nuna goyon bayansu ga msuulmi.

  • Venezuela Na Barazanar Ficewa Daga kungiyar Kasashen Yankin Amurka

    Venezuela Na Barazanar Ficewa Daga kungiyar Kasashen Yankin Amurka

    Apr 28, 2017 11:23

    Kasar Venezuela ta yi barazanar ficewa daga cikin kungiyar kasashen da ke yankin Amurka saboda yadda kasashen ke matsin lamba ga shugaban Nicolas Maduro kan rikicin siyasar kasar.

  • Amurka Ta Mayar Wa Jonathan Martani Kan Dalilin Faduwarsa Zaben 2015

    Amurka Ta Mayar Wa Jonathan Martani Kan Dalilin Faduwarsa Zaben 2015

    Apr 28, 2017 05:53

    Ofishin jakadancin Amurka a Nijeriya yayi watsi da zargin da tsohon shugaban kasar Nijeriya Goodluck Jonathan na cewa gwamnatin Amurka karkashin jagorancin shugaban shugaban kasar Barack Obama tana da hannu cikin shan kayen da yayi a zaben shugaban kasar da aka gudanar a shekara ta 2015

  • Jagora : Amurka Da H.K.Isra'ila Suna Adawa Da Iran Ne Saboda Yin Riko Da Musulunci

    Jagora : Amurka Da H.K.Isra'ila Suna Adawa Da Iran Ne Saboda Yin Riko Da Musulunci

    Apr 25, 2017 18:06

    Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran ya fayyace cewa: Amurka da haramtacciyar kasar Isra'ila suna tsananin adawa da Jamhuriyar Musulunci ta Iran ce saboda ganin yadda koyarwar Musulunci ta bayyana a kasar tare da dakile munanan manufofinsu.

  • An Nuna Littafan Musulunci A Baje Kolin Littafai na Duniya Los Angeles

    An Nuna Littafan Musulunci A Baje Kolin Littafai na Duniya Los Angeles

    Apr 24, 2017 06:59

    An nuna wasu daga cikin littafan addinin muslunci a taron baje kolin littafai na duniya a birnin Los Angeles na jahar California a kasar Amurka.

  • Wani Manazarci Dan Kasar Amurka Ya Dora Alhakin Rashin Tsaron Duniya Kan Gwamnatin Amurka

    Wani Manazarci Dan Kasar Amurka Ya Dora Alhakin Rashin Tsaron Duniya Kan Gwamnatin Amurka

    Apr 23, 2017 05:26

    Wani tsohon dan siyasa kuma manazarci a kasar Amurka ya dora alhakin rashin tsaron da duniya ta shiga a kan bakar siyasar gwamnatocin Amurka.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS