Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Amurka Zata Gina Sansanin Sojinta Na Boye A Wata Kasa A Gabas Ta Tsakiya.

    Amurka Zata Gina Sansanin Sojinta Na Boye A Wata Kasa A Gabas Ta Tsakiya.

    Apr 22, 2017 12:01

    Majilar Labarai daga ma'aikatar tsaron kasar Amurka ta bada labarin cewa zata gina wani sansanin sojojin sama na kasar a boye a wata kasa a gabas ta Tsakiya, kuma ta ware dalar Amurka miliom 34 don yin hakan.

  • Amurka : Trump Ya Gana Da Sakatare Janar Na MDD

    Amurka : Trump Ya Gana Da Sakatare Janar Na MDD

    Apr 21, 2017 18:17

    Shugaban Amurka Donald Trump ya gana da sakatare janar na MDD, Anatonio Guterres, wace kuma iata ce ganawarsu ta farko tun bayan kama mulki a watan Janairu.

  • A Karon Farko Tun A shekara Ta 2005 An Zartar Da Hukuncin Kisa A Jihar Arkansas Na Amurka

    A Karon Farko Tun A shekara Ta 2005 An Zartar Da Hukuncin Kisa A Jihar Arkansas Na Amurka

    Apr 21, 2017 12:19

    Jami'an ma'aikatar shari'a a jihar Arkansas na kasar Amurka a karon farko tun shekara ta 2005 sun yi amfani da allura mai guba wajen zartar da hukuncin kisa a jiya Alhamis.

  • Iran Ta Yi Watsi Da Zargin Da Amurka Ta Yi Mata Na Aikewa Da Makamai Kasar Yemen

    Iran Ta Yi Watsi Da Zargin Da Amurka Ta Yi Mata Na Aikewa Da Makamai Kasar Yemen

    Apr 20, 2017 11:24

    Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Husain Dehqan yayi watsi da zargin da Amurka ta ke yi wa Iran na cewa tana aikewa da makamai zuwa kasar Yemen yana mai cewa Amurka tana wannan zargin ne a daidai lokacin da take ci gaba da aikewa da makamai ga 'yan ta'adda da suke yaki a bangarori daban-daban na duniya ciki kuwa har da kasashen Siriya da Iraki.

  • Amurka : Dan Bindiga Ya Hallaka Mutum Uku A California

    Amurka : Dan Bindiga Ya Hallaka Mutum Uku A California

    Apr 19, 2017 05:27

    Wani dan bindiga a Amurka ya hallaka mutum uku tare da raunana wasu hudu a birnin Fresno dake jihar California.

  • Amurka Ta Girke Dakarunta A Somalia

    Amurka Ta Girke Dakarunta A Somalia

    Apr 15, 2017 18:17

    Amurka ta sanar da girke wasu gomman dakarunta a Somalia bisa bukatar mahukuntan Mogadisho domin dafawa sojojin kasar yaki da kungiyar Al'shabab.

  • Koriya Ta Arewa Ta Sha Alwashin Mayar Wa Amurka Da Martani Idan Ta Kawo Mata Hari

    Koriya Ta Arewa Ta Sha Alwashin Mayar Wa Amurka Da Martani Idan Ta Kawo Mata Hari

    Apr 15, 2017 10:54

    A ci gaba da rikicin da ke kokarin kunno kai tsakanin kasashen Amurka da Koriya ta Arewa, kasar Korea ta Arewan ta sanar da cewa a shirye take ta mayar da martani ga duk wani harin da Amurka za ta iya kawo mata koda kuwa da makaman nukiliya ne .

  • Adadin Mutanen Da Suka Mutu Sakamakon Amfani Da Mafi Girman Bam Din Amurka A Afghanistan Ya Kai 94

    Adadin Mutanen Da Suka Mutu Sakamakon Amfani Da Mafi Girman Bam Din Amurka A Afghanistan Ya Kai 94

    Apr 15, 2017 10:54

    Adadin mutanen da suka mutu sakamakon amfani da wani makeken bam mafi girma da ba na nukiliya da Amurka ta yi a kasar Afghanistan sun kai mutane 94 duk kuwa da yiyuwar ci gaba da karuwar adadin saboda gagarumin karfin da bam din yake da shi.

  • Afrika Ta Tsakiya : Amurka Ta Kakabawa Jagororin Mayaka Takunkumi

    Afrika Ta Tsakiya : Amurka Ta Kakabawa Jagororin Mayaka Takunkumi

    Apr 13, 2017 05:54

    Amurka ta sanar da kakabawa shugabanin mayakan dake rikici a jamhuriya Afrika ta tsakiya takunkubi saboda hannun da suke da shi a rkicin da kasar ta tsunduma.

  • Syria / Makamai Masu Guba : Rasha Ta Hau Kujerar Na Ki

    Syria / Makamai Masu Guba : Rasha Ta Hau Kujerar Na Ki

    Apr 13, 2017 05:54

    Rasha ta ki amincewa da wani kuduri da kasashen yamma suka gabatar, kan zargin kai hari da makamai masu guba a Lardin Idlib dake arewa maso yammacin Syria. 

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS