-
Amurka : Gwamnatin Trump Ta Daukaka Kara Kan Soke Dokar Baki
Mar 18, 2017 05:53Gwamnatin shugaba Donald Trump na Amurka ta daukaka kara kan sokewar da wani alkalin kotun tarayya na yankin Maryland ya yiwa sabuwar dokar hana 'yan gudun hijira da musulmin wasu kasashe shida shiga kasar.
-
Jiragen Yakin Amurka Sun Kashe Mutane 42 A Wani Masallci A Syria
Mar 17, 2017 17:16Jiragen yakin Amurka sun kaddamar da wasu hare-hare a kan wani masallaci da ke a wani kauye da cikin gundumar Aleppo, inda suka kashe mutane 42 tare da jikkata wasu fiye da dari daya.
-
Sake Watsi Da Dokar Trump, Kan Hana Musulmai Shiga Amurka
Mar 16, 2017 05:51Sa'o'i kadan kafin sabuwar dokar da shugaban Amurka Donald Trump ya sanyawa hannu ta hana musulman wasu kasashe shida shiga kasar ta fara aiki, wani akalin kotun tarraya ya yi wasti da dokar.
-
Amurka Ta Kori 'Yan Somaliya Kimanin 70 Daga Kasar
Mar 12, 2017 05:49Ministan harkokin wajen Somaliya Abdirisak Omar Mohamed, ya tabbatar da cewa, kimanin 'yan kasar guda 70 da aka kora daga Amurka sun isa Mogadishu, babban birnin kasar.
-
Amurka ta kori 'yan kasar Somaliya daga cikin kasar
Mar 10, 2017 18:02'yan kasar Somaliya da dama ne aka mayar da su birnin Magadushu daga kasar Amurka
-
Yadda Kungiyar Da'esh Ke Shan Kashi A Mosul Na Iraki
Mar 10, 2017 06:00A yayin da bayanai ke cewa jagoran kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh, Abou Bakr Al-Baghdadi ya tsere daga Mosul, kungiyar na ci gaba da rasa yankunan da take rikeda a wannan yankin na Mosul a Iraki.
-
Kotu Ta Yanke Wa 'Yan Sanda Biyu Hukuncin Kisa A Najeriya
Mar 09, 2017 16:54Wata kotu a birnin Abuja fadar mulkin Najeriya, ta yanke wa wasu jami'an 'yan sanda biyu hukuncin kisa bayan samunsu da laifin kisan kai na ganganci a kan wasu 'yan kasuwa.
-
Musulmin Amurka Ba Su Amince Da Sabuwar Dokar Trump Ba
Mar 09, 2017 16:53Babbar cibiyar msuulmin kasar Amurka ba ta amince da sabuwar dokar Donald Trump ta nuna kyama ga musulmi ba.
-
Kokarin Amurka Na Yin Tasiri A cikin Kasar Kenya.
Mar 09, 2017 12:15Shugaban Kasar Amurka ya tattauna da takwaransa na kasar Kenya akan alakar kasuwanci da tsaro.
-
Amurka Ta Bayyana Adawarta Da Duk Wani Matakin Kakaba Takunkumi Kan H.K.Israila
Mar 09, 2017 06:23Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ya jaddada cewa: Gwamnatin Amurka ba zata taba amincewa da duk wani matakin kakaba takunkumi kan haramtacciyar kasar Isra'ila ko mayar da ita saniyar ware ba.