Kokarin Amurka Na Yin Tasiri A cikin Kasar Kenya.
https://parstoday.ir/ha/news/africa-i18364-kokarin_amurka_na_yin_tasiri_a_cikin_kasar_kenya.
Shugaban Kasar Amurka ya tattauna da takwaransa na kasar Kenya akan alakar kasuwanci da tsaro.
(last modified 2018-08-22T06:59:47+00:00 )
Mar 09, 2017 08:45 UTC
  • Kokarin Amurka Na Yin Tasiri A cikin Kasar Kenya.

Shugaban Kasar Amurka ya tattauna da takwaransa na kasar Kenya akan alakar kasuwanci da tsaro.

Shugaban Kasar Amurka ya tattauna da takwaransa na kasar Kenya akan alakar kasuwanci da tsaro.

Majiyar labaru ta quarante ta ce; Donald Trump shugaban kasar ta Amurka,ya yi tattaunawa ta wayar tarho da shugaban Kenya Uhuru Kenyatta akan batun kasuwanci da tsaro.

Bugu da kari, Trump ya jinjinawa kasar Kenya akan rawar da ta ke takawa wajen fada da kungiyar al-shabab ta Somaliya.

Kasar Kenya tana cikin kasashen Afirka da su ke da alaka mai zurfi da kasar Amurka.