-
Gwamnatin Somaliya Ta Yi Kakkausar Suka Kan Dokar Hana 'Yan Kasarta Shiga Kasar Amurka
Mar 07, 2017 13:47Shugaban kasar Somaliya ya yi kakkausar suka kan dokar da shugaban kasar Amurka ya sake jaddadawa ta hana 'yan wasu kasashen musulmi ciki har da Somaliya shiga cikin kasar Amurka.
-
Amurka : Trump Ya Sanya Hannu Akan Sabuwar Dokar Baki
Mar 06, 2017 12:19Shugaba Donald Trump na Amurka, ya sanya hannu kan wata sabuwar doka data shafi baki, bayan da wata kotun kasar tayi watsi da wacen makamanciyarta data tanadi hana baki daga wasu kasashen musulmi bakwai shiga kasar.
-
An Yi Taho Mu Gama Tsakanin Masu Adawa Da Magoya Bayan Trump A California
Mar 05, 2017 14:05Masu adawa da shugaban Amurka Donald Trump sun yi ta ho mu gama da masu goyon bayansa a yankin Berkeley da ke cikin jahar California ta kasar Amurka.
-
Wani Musulmi Ya Tsaya Takarar Gwamnan Jahar Michigan Ta Amurka
Mar 05, 2017 14:02A karon farko wani musulmi ya fito a matsayin dan takarar neman gwamnan jahar Michigan ta kasar Amurka.
-
Amurka Ta Sake Kai Hari Kan Al-Qaida A Yemen
Mar 03, 2017 06:24Rahotanni da Yemen na cewa jiragen yakin Amurka sun sake kai hari kan gidajen wasu mayakan Al-Qaida ciki har da gidan wani babban kwamandan kungiyar.
-
Kamaru : An Cafke Masu Alaka Da Boko Haram 106
Mar 02, 2017 07:41Rahotanni daga Kamaru na cewa mutane 106 ne ake tsare da bisa zarginsu da alaka da kungiyar 'yan ta'adda ta Boko Haram.
-
An Kashe Wani Ba'indiye A Amurka Bisa Zargin Cewa Musulmi Ne
Mar 01, 2017 15:33An bude wutar bindiga a kan wasu indiyawa guda biyu a cikin jahar Texas da ke kasar Amurka bisa zargin cewa su mabiya addinin muslunci ne.
-
Babban Kwamandan Sojojin Amurka A Yankin Gabas Ta Tsakiya Ya Kai Ziyara A Asirce Syria
Feb 25, 2017 02:21A daidai lokacin da ake sukan amurka akan komawa kauye guda wajen tattaunawar da ake domin shawo kan rikicin kasar Syria, babban kwamandan tawagar sojojinta a yankin Gagas ta Tsakiya ya kai wata ziyara a asirce a kasar Syria.
-
Trump Ya Nada Sabon Mashawarci Kan Harkokin Tsaro
Feb 21, 2017 02:23Shugaban kasar Amurka Donald Trump, ya sanar da nada Janar Herbert McMaster, a matsayin mai bashi shawara kan harkokin tsaron kasa, inda zai maye gurbin Michael Flynn wanda ya yi murabus a makon da ya gabata.
-
Jerin Gwano Mai Taken (Yau Ni Ma Musulmi Ne) A Birnin New York Na Amurka
Feb 20, 2017 13:59Dubban Amurkawa sun gudanar da wani jerin gwano mai take (a yau ni ma musulmi ne) a birnin New York na kasar, domin kalubalantar salon siyasar Donald Trump ta kyamar musulmi da addinin muslunci.