Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Wasu Sojojin Amurka 5 Sun Mutu A Kasar Siriya

    Wasu Sojojin Amurka 5 Sun Mutu A Kasar Siriya

    Nov 27, 2016 02:18

    Rahotanni daga kasar Siriya sun bayyana cewar wasu sojojin Amurka guda biyar da wasu dakarun sa kai na Kurdawa biyu sun mutu sakamakon fashewar wani abu a wani sansanin sojin hadin gwuiwa na Kurdawa da ke garin Hasaka dake arewa maso gabashin kasar Siriyan.

  • Fadar Shugaban Nigeria Ta Musanta Cewa Buhari Ya Ba Wa Clinton Dala Miliyan 500

    Fadar Shugaban Nigeria Ta Musanta Cewa Buhari Ya Ba Wa Clinton Dala Miliyan 500

    Nov 19, 2016 07:47

    Fadar shugaban Nigeria ta musanta cewa shugaban kasar Muhammadu Buhari ya ba wa tsohuwar 'yar takarar shugabancin Amurka da ta sha kaye Hillary Clinton taimakon Dala Miliyan 500 a lokacin da take yakin neman zabe.

  • Amurka Ta Bukaci A Kakabawa Jagoran 'yan Tawaye Da Wasu Jami'an Gwamnatin Sudan Ta Kudu Takunkumi

    Amurka Ta Bukaci A Kakabawa Jagoran 'yan Tawaye Da Wasu Jami'an Gwamnatin Sudan Ta Kudu Takunkumi

    Nov 19, 2016 03:07

    Amurka ta bukaci kwamitin tsaro na MDD da ya kakabawa jagoran 'yan tawaye da wasu manyan jami'an gwamnatin  Sudan ta Kudu takunkumi.

  • Kasar Rasha Ta ce A Shirye Take Dan Kyautata Dangantaka Da Amurka.

    Kasar Rasha Ta ce A Shirye Take Dan Kyautata Dangantaka Da Amurka.

    Nov 18, 2016 01:41

    Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sargai Lavrov wanda yake halattan taron kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Asia APEC a birnin Limo na kasar Peru ya bayyana cewa Mosco a shirye take ta kyautata danganatakar ta da kasar Amurka.

  • Amurka Ta Mai Da Martani Kan Kotun Kasa Da Kasa Mai Hukunta Manyan Laifuka A Duniya Ta ICC

    Amurka Ta Mai Da Martani Kan Kotun Kasa Da Kasa Mai Hukunta Manyan Laifuka A Duniya Ta ICC

    Nov 17, 2016 02:22

    Ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ta mai da martani kan shirin kotun kasa da kasa da ke hukunta manyan laifuka a duniya ta ICC na neman gudanar da bincike kan yiyuwar tafka laifukan yaki a kasar Afganistan.

  • Rikici Ya Kunno Kai Cikin Kwamitin Karbar Mulki Na Donald Trump

    Rikici Ya Kunno Kai Cikin Kwamitin Karbar Mulki Na Donald Trump

    Nov 16, 2016 07:50

    Rahotanni daga Amurka suna nuni da cewa tun ba a je ko ina ba an fara samun baraka cikin kwamitin karbar mulki da zababben shugaban kasar Amurka Donald Trump ya kafa inda wasu daga cikin kusoshin tawagar suka fara yin murabus sannan kuma ake ta kace nace dangane da irin rawar da iyalansa Mr. Trump din za su taka a wannan fagen.

  • Jagora Imam Khamenei: Sakamakon Zaben Amurka, Ba Shi Da Wani Bambanci A Wajenmu

    Jagora Imam Khamenei: Sakamakon Zaben Amurka, Ba Shi Da Wani Bambanci A Wajenmu

    Nov 16, 2016 07:50

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Iran dai ba ta cikin wata damuwa dangane da sakamakon zaben kasar Amurka, to sai dai tana cikin shirin fuskantar koma mai zai faru, yana mai cewa sakamakon zaben ba shi da wani bambanci a wajen Iran.

  • Yemen : Gwamnati Mai Murabus Tayi Watsi Da Tayin John Kerry

    Yemen : Gwamnati Mai Murabus Tayi Watsi Da Tayin John Kerry

    Nov 15, 2016 14:44

    Sakataren harkokin wajen Amurka, John Kerry ya sanar da wani sabon shirin samar da zamen lafiya a kasar Yemen, saidai tun ba'a kai ko ina ba gwamnatin Abdul Rabo Mansur Hadi mai murabus dake samun goyan bayan Saudiyya tayi watsi da wannan shirin.

  • Sanator Sanders:Lokaci Yayi Da Amurka Zata Sake Tunani Kan Wakilan Zabe Na Musamman

    Sanator Sanders:Lokaci Yayi Da Amurka Zata Sake Tunani Kan Wakilan Zabe Na Musamman

    Nov 14, 2016 12:02

    Wani sanata dan jam'iyyar Democrate a Amurka ya bukaci Amurkawa su sake nazari cikin masu zabe na musamman wadanda saboda su ne Hillary Clinton ta fadi a zaben shugaban kasar da ya gabata.

  • ‘Yan Jam’iyyar Republican Sun Ziyarci Wani Masallaci A Virginia Bayan Zaben Trump

    ‘Yan Jam’iyyar Republican Sun Ziyarci Wani Masallaci A Virginia Bayan Zaben Trump

    Nov 14, 2016 04:27

    Wasu daga cikin ‘yan jam’iyyar Republican sun ziyarci wani masallaci na musulmi a garin Starling da ke cikin jahar Virginia.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS