-
Clinton Ta Zargi Shugaban Hukumar FBI, Akan Yi Mata Kafar Ungulu
Nov 13, 2016 02:19'Yar takara data sha kaye a zaben shugaban kasa a Amurka, Hillary Cliton ta zargi shugaban hukumar leken asiri ta kasar, James Comey, da yi mata zagon kasa wanda ya yi ma yakin neman zaben ta illah sosai.
-
Amurkawa Na Ci Gaba Da Zanga-Zangar Kin Jinin Donald Trump A Garuruwa Daban-Daban Na Kasar
Nov 12, 2016 13:19Rahotanni daga Amurka na nuni da cewa ana ci gaba da karuwar mutanen da suke fitowa kan tituna daban-daban na kasar da nufin ci gaba da gudanar da zanga-zangar adawa da nasarar da Donald Trump ya samu a zaben shugaban kasar da aka gudanar a kwanakin baya.
-
Ana Ci Gaba Da Nuna Rashin Amincewa Da Zaben Trump A Jihohi Daban Daban A Kasar Amurka.
Nov 12, 2016 04:12Kwanaki ukku a gere masu zanga zanga a birane daban daban a kasar Amurka sun ci ga da yin Al..wadai da sakamakon zaben.
-
An ci gaba da Zanga-zangar Nuna Kin Jinin Zabannen Shugaban Kasar Amurka.
Nov 11, 2016 08:26Amurkawa Na ci gaba da yin Zanga-zangar nuna kin amincewa da Trump
-
Musulmin Amurka Na Nuna Damuwa Kan Zaben Trump
Nov 10, 2016 12:08Mabiya addinin muslunci a kasar da dama suna nuna damuwa da fargaba kan zaben Donald Trump a matsayin shugaban kasar.
-
Maida Martani a ciki da wajen Amerika Kan Zaben Donal Trump
Nov 10, 2016 03:17Bayan an bada sanarwan zaben Donal Trump a matsayin shugaban kasar Amurka na 45 mutane daga ciki da wajen kasar sun yi ta nuna fushinsu a yayinda wasu kuma suke farin ciki a ciki da wajen kasar.
-
Ministocin harkokin Wajen Turai Za Su Gudanar Da Taro Na Musamman Kan Nasarar Trump
Nov 10, 2016 02:22Sakamakon ci gaba da fargabar da kasashen duniya suke nunawa kan nasarar da Donald Trump ya samu a zaben shugabancin Amurka, Ma'aikatar harkokin wajen kasar Jamus ta sanar da cewa ministocin harkokin wajen kasashen Kungiyar Tarayyar Turai za su gudanar da wani taro na musamman don tattaunawa kan nasarar da Trump din ya samu.
-
Donald Trump Na Kan Gaba A Zaben Amurka
Nov 09, 2016 02:19Rahotanni daga Amurka na cewa dan takarar jam'iyyar adawa ta Republican Donald Trump, ke kan gaba a sakamakon zaben shugaban kasa da aka kada kuri'arsa a jiya Talata.
-
َAna Ci Gaba Da Kada Kuri'u Na Zaben Shugaban Kasa A Kasar Amurka
Nov 08, 2016 13:04Tun daga sanyin safiyar yau ne miliyoyin masu zabe a kasar Amurka suka fara kada kuri'unsu a zaben shugaban kasa a jihohi 50 na fadin kasar
-
Zaben Shugaban Kasa A Amurka
Nov 08, 2016 04:34A yau ne mutanen kasar Amurka za su gudanar da zaben shugaban kasa karo na 45 a kasar, wanda zai maye gurbin Barack Obama.