Pars Today
Babban Mai ba da Shawara akan harkokin Tsaro na Iraki ne ya shaida wa tashar talabijin din almayadeen cewa; Wajibi ne a kayyada adadin masu bada shawarar a harkokin soja na Amurka da za su kasance a cikin Iraki
Rundunar Sojan Iraki mai fada da ta'addanci ce ta sanar da gano mabuyar makaman a cikin wurare daban-daban na babban birnin kasar.
Yawan mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon hare-haren ta'addancin da aka kai kudancin birnin Bagadaza fadar mulkin kasar Iraki a jiya Juma'a ya karu zuwa fiye da mutane talatin.
Akalla Mutane 4 Suka rasa rayukansu sanadiyar tarwatsewar wata mota shake da bama-bamai a kudancin birnin Bagdaza na kasar Iraki.
Jami'an 'yan sandan sun sanar da cewa a kalla mutane 9 ne su ka mutu da jikkata sanadiyyar fashewar wasu bama-bamai biyu a yammaci da kudancin Bagadaza.
Akalla Mutane 10 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu sama da 40 suka jikkata sanadiyar tashin wani Bam dake makile cikin mota a wajen wani bincike na Bagdaza babban birnin kasar Iraki.
Jami'an Gwamnatin Iraki Sun Sanar Da Mutuwar Mutane 12 A Wani Harin Ta'addancin Da Aka Kai A Kusa Da Bagadaza