-
Pence: Ko Dai Tarayyar Turai Ta Amince Da Mahangar Amurka Kan Yarjejeniya Da Iran Ko Kuma Ta Yi Watsi Da Su
Jan 24, 2018 06:25Mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence ya gargadi kungiyar tarayyar Turai kan ko su zabi kasancewa da Amurka ko kuma tare da yarjejeniyar Nukliyar da suka kulla da Iran.
-
Shugaban Faransa Ya Zanta ta Wayar Tarho Da Takwaransa Na Amurka Kan Iran
Jan 12, 2018 06:35Emmanuel Macron shugaban kasra Faransa ya tattauna ta wayan tarho da takwaransa na kasar Amurka Donald Trump inda ya bayyana masa muhimmancin ci gaba da mutunta yerjejeniyar nukliya tsakanin Iran da Kasashe 5+1.
-
Ravanchi: Idan Amurka Ta Fice Daga Yarjejjeniyar Nukiliyar Iran Za Ta Cutu Sama Da Iran
Jan 10, 2018 06:25Shugaban Ofishin Siyasa na Shugaban kasar Jamhuriyar musulinci ta Iran ya ce shakka babu idan Amurka ta fice daga yarjejjeniyar da Iran ta cimma kan shirinta na nukiliya na zaman lafiya za ta yi nadama kuma za ta cutu fiye da kasar Iran.
-
A Ranar Juma'a Ne Ake Sa Ran Trump Zai Bayyana Matsayarsa Game Da Yarjejjeniyar Nukiliya Da Iran.
Jan 10, 2018 06:23Ma'aikatar harakokin wajen Amurka ta sanar a ranar Talata cewa a ranar Juma'a mai zuwa shugaba Donald Trump zai bayyana matsayarsa a game da yarjejjeniyar da Iran ta cimma da kasashen duniya kan shirinta na nukiliya na zaman lafiya.
-
An Gargadi Amurka Akan Sakamakon Ficewa Daga Yarjejeniyar Nukiliya Da Iran
Jan 09, 2018 19:15Tsohon ministan makamashi na kasar Amurka, Ernest Moniz ne ya gargadin gwamnatin kasarsa akan abinda zai biyo bayan ficewar Amurka daga cikin yarjejeniyar
-
Yan Majalisar Dokoki Amurka 24 Sun Bukaci Gwamnatin Trump Ta Dauki Matsayi Kan Iran
Dec 24, 2017 06:25Wakilan majalisar dokokin kasar Amurka 24 yan jam'iyyar Republican sun rubuta wasika zuwa gwamnatin shugaba Donald Trump kan abin da suka kira sabuwar yarjejeniyar Nukliyan da kasar Iran ta yi.
-
Burujardi: Ko Babu Amurka Iran Tana Amfana Da Yerjejenar Shirin Nukliyarta Da Kasashen Duniya
Dec 16, 2017 06:24Shugaban kwamitin tsaron kasa a majalisar dokokin kasar Iran ya ce Iran tana amfana da yerjejeniyar da ta cimma da manyan kasashen duniya kan shirinta na makamashin nukliya duk tare da adawar da Amurka take nunawa.
-
Boris Johnson: Birtaniya Tana Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya Da Iran
Dec 10, 2017 07:35Ministan harkokin wajen Birtaniya da yake ziyarar aiki a Iran, ya tabbatarwa da takwaransa na Iran Muhammad Jawad Zarif cewa; Kasarta tana aiki da yarjejeniyar ta Nukiliya
-
Zarif : Iran Ta Shiga Siriya Ne Da Bukatar Gwamnatin Kasar
Dec 01, 2017 06:23Ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Jawad Zarif ya bayyana cewa sojojin kasar Iran sun shiga kasar Siria ne tare da bukatar gwamnatin kasar.
-
Kididdiga Tana Nuni Da Cewa Mafi Yawan Amurkawa Ba Su Goyon Bayan Siyasar Trump Kan Iran
Oct 24, 2017 06:30Wani masharhanci kan harkokin siyasar Amurka ya ce: Mafi yawan Amurkawa ba su goyon bayan bakar siyasar shugaban kasar Donald Trupm kan kasar Iran musamman kokarinsa na rusa yarjejeniyar nukiliya da aka cimma tsakanin Iran da manyan kasashen duniya.