-
António Guterres : Wajibi Ne A Kiyaye Yarjejeniyar Nukiliya
Oct 19, 2017 06:25Babban magatakardar Majalisar Dinkin Duniya António Guterres ya ci gaba da cewa wajibi ne a kiyaye yarjejeniyar saboda kare zaman lafiya a duniya.
-
Kungiyar Tarayyar Afrika Ta Jaddada Goyon Bayanta Kan Yarjejeniyar Nukiliyar Kasar Iran
Oct 18, 2017 07:21Shugaban hukumar gudanarwa ta kungiyar tarayyar Afrika (AU) ya sanar da cewa: Kungiyar Tarayyar Afrika tana jaddada goyon bayanta kan yarjejeniyar nukiliya da aka cimma tsakanin kasar Iran da manyan kasashen duniya a shekara ta 2015.
-
Mogherini: Yarjejeniyar Nukiliyar Iran, Wata Nasara Ce Ga Duniya Da Kuma Al'ummar Iran
Oct 18, 2017 05:50Babbar jami'ar harkokin wajen kungiyar Tarayyar Turai Federica Mogherini ta bayyana cewar yarjejeniyar nukiliyan kasar Iran wata nasara ce ga duniya da kuma al'ummar Iran wanda wajibi ne a kiyaye da kuma ci gaba da aiwatar da ita.
-
Kungiyar Tarayyar Afirka Ta Bayyana Goyon Bayanta Kan Yarjejeniyar Nukiliyan Iran
Oct 16, 2017 17:30Shugaban hukumar gudanarwa ta Tarayyar Afirka (AU), Moussa Faki Mahamat, ya sanar da cewa kungiyar Tarayyar Afirkan tana goyon bayan yarjejeniyar nukiliya da manyan kasashen duniya suka cimma da Iran a shekara ta 2015.
-
Ministocin Wajen Kungiyar Tarayyar Turai Sun Sanar Da Goyon Bayan Yarjejeniyar Nuliyan Iran
Oct 16, 2017 17:30Ministocin harkokin wajen kungiyar Tarayyar Turai sun sanar da cikakken goyon bayansu ga yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma da Iran suna masu cewa kasashensu za su ci gaba da aiki da abin da aka cimma cikin yarjejeniyar.
-
Tarayyar Afirka Tana Goyon Bayan Yarjejeniyar Nukiliyar Iran.
Oct 16, 2017 11:21Shugaban kungiyar tarayyar Afirkan ya ce; Kungiyarsa tana bada cikakken goyon bayanta ga yarjejeniyar.
-
Shugaban Kasar Faransa Ya Bayyana Shirinsa Na Kai Ziyarar Aiki Zuwa Kasar Iran
Oct 16, 2017 08:37Shugaban kasar Faransa ya bayyana cewa: Ra'ayin kasarsa ya sha bamban da na Amurka kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran, kuma zai samu lokaci da ya dace domin gudanar da ziyarar aiki a kasar ta Iran.
-
Janar Jafari da Zarif Sun Mayar Da Martani Kan Kokarin Amurka Na Bata Sunan Dakarun IRGC
Oct 10, 2017 05:51Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musuluci na Iran (IRGC) Manjo Janar Muhammad Ali Jafari ya bayyana cewar bakin dakarun kare juyin juya halin Musuluncin na Iran da na Ma'aikatar harkokin wajen kasar sun zo daya a fagen kare manufofin juyin juya halin Musulunci yana mai kiran shugaban Amurka da ya fahimci hakan.
-
Salihi:Babu Sabuwar Tattaunawa Kan Shirin Nukliyar Iran
Oct 05, 2017 16:53Shugaban hukumar Makamashin nukliya na kasar Iran Ali Akbar Salihi ya bayyana cewa babu wata sabuwar tattaunawa kan shirin makamashin nukliyar kasar.
-
Antonio Guterres Ya Jaddada Muhimmancin Kiyaye Yarjejeniyar Nukiliya Da Aka Cimma Da Iran
Oct 05, 2017 07:28Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada muhimmancin kiyaye yarjejeniyar nukiliyar da aka cimma tsakanin kasar Iran da manyan kasashen duniya biyar gami da kasar Jamus.