-
Benin : Kotun Tsarin Mulki Ta Tantance Zaben Shugaban Kasa
Mar 14, 2016 06:28Kotun tsarin mulki a Jamhuriya Benin ta ce za'a je zagaye na biyu a zaben shugaban kasar inda za'a fafata tsakanin 'yan takara Lionel Zinsou da ya zo na farko da kuma Patrice Talon da ya zo na biyu.
-
Zaben Shugaban Kasar Benin
Mar 08, 2016 05:26A Ranar Lahadin da ta gabata ce Al'ummar kasar Benin suka kada Kurunsu na zaben sabon Shugaban kasa da zai maye gurbin Boni Yayi.
-
An Kammala Zaben Sabon Shugaban Kasar A Kasar Benin A Jiya Lahadi
Mar 07, 2016 05:52An gudanar da zaben shugaban kasa a kasar Benin a jiya Lahadi inda masu zabe a kasar zasu zabi mutum guda a cikin yan
-
Yau Ake Zaben Shugaban Kasa A Jamhuriya Benin
Mar 06, 2016 06:29Yau Lahadi al'umma kasar Benin milyan hudu da dari bakwai da suka tantanci zabe ke kada kuri'a a zaben shugaban kasa.