Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

boko haram

  • Kamaru : Yaki Da Boko Haram, Ya Tsananta Talauci_ Crisis Group

    Kamaru : Yaki Da Boko Haram, Ya Tsananta Talauci_ Crisis Group

    Oct 25, 2017 07:49

    Kungiyar International Crisis Group, dake nazari kan rikice rikice a duniya, ta fitar da wani rahoto dake cewa yakin da ake da kungiyar Boko haram ya tsananta talauci matuka a yankin arewa mai nisa na kasar Kamaru.

  • Kasar Chadi Ta Janye Dakarunta Da Ke Yakar Boko Haram A Nijar

    Kasar Chadi Ta Janye Dakarunta Da Ke Yakar Boko Haram A Nijar

    Oct 14, 2017 02:20

    Gwamnatin kasar Chadi ta fara janye daruruwan sojojinta da suke yaki da Boko Haram a yankin Diffa na kasar Nijar lamarin da ake ganin zai iya raunana fadar da ake yi da 'yan ta'addan na Boko Haram a Nijar da ma yankin baki daya.

  • Nijeriya : Za'a Fara Shari'ar Wadanda Ake Zargin Alaka Da Boko Haram

    Nijeriya : Za'a Fara Shari'ar Wadanda Ake Zargin Alaka Da Boko Haram

    Oct 09, 2017 02:20

    Rahotanni daga Nijeriya na cewa yau Litini za'a fara gurfanar da mutanen da ake zargi da alaka da kungiyar Boko Haram.

  • Gwamnatin Nijar Ta Gargadin Masu Hulda Da Boko Haram A Boye

    Gwamnatin Nijar Ta Gargadin Masu Hulda Da Boko Haram A Boye

    Sep 30, 2017 14:31

    Gargadin ya fito ne daga jami'an gwamnati da sojoji da suka yi taro da 'yan kasuwar yankin Difa a yankin kudu maso gabacin kasar.

  • Nakiya Ta kashe Sojojin Kamaru Biyu

    Nakiya Ta kashe Sojojin Kamaru Biyu

    Sep 28, 2017 10:47

    Rahotanni daga Kamaru na cewa sojojin kasar biyu ne suka rasa rayukansu bayan da wata nakiya ta tarwatse a yankin arewa mai nisa na kasar.

  • Jami'an Tsaron Nigeriya Sun Kame Daya Daga Cikin Jagororin Kungiyar Boko Haram A Kasar

    Jami'an Tsaron Nigeriya Sun Kame Daya Daga Cikin Jagororin Kungiyar Boko Haram A Kasar

    Sep 27, 2017 03:20

    Kakakin rundunar sojin Nigeriya ya sanar da kame daya daga cikin jagororin kungiyar ta'addanci ta Boko Haram da ake nema ruwa a jallo.

  • Nijeriya : An Cafke Mutum 10 Bayan Zanga-zangar 'Yan Gudun Hijira

    Nijeriya : An Cafke Mutum 10 Bayan Zanga-zangar 'Yan Gudun Hijira

    Sep 26, 2017 03:13

    Rahotanni daga Nijeriya na cewa an cafke mutane goma bayan zanga-zangar da 'yan gudun hijira boko haram suka yi a birnin Maiduguri dake arewa maso gabashin kasar.

  • Za'a Fara Gurfanar Da Yan Kungiyar Boko Haram A Gaban Kuliya Cikin Watan Oktoba Mai Zuwa

    Za'a Fara Gurfanar Da Yan Kungiyar Boko Haram A Gaban Kuliya Cikin Watan Oktoba Mai Zuwa

    Sep 25, 2017 08:18

    Ministan Sharia a Nigeria Abubakar Malami ya bada sanarwan cewa za'a fara gurfanar da yayan kungiyar boko haram wadanda ake tsare da su a ranar 9 ga watan Oktoba mai kamawa.

  • Najeriya : 'Yan Gudun Hijira Sun Yi Zanga zanga A Maiduguri

    Najeriya : 'Yan Gudun Hijira Sun Yi Zanga zanga A Maiduguri

    Sep 24, 2017 12:45

    A Najeriya dubban 'yan dudun hijira Boko haram ne suka gudanar da wata zanga-zanga a birnin Maiduguri dake arewa maso gabashin kasar domin nuna takaici akan halin da suke ciki a sansanin da aka tsugunar da su.

  • Gwamnatin Kamaru Ta Dora Alhakin Fashe-Fashen Da Suka Auku  A Bamenda Kan Masu Rajin Ballewa Daga Kasar

    Gwamnatin Kamaru Ta Dora Alhakin Fashe-Fashen Da Suka Auku A Bamenda Kan Masu Rajin Ballewa Daga Kasar

    Sep 24, 2017 08:18

    Gwamnatin kasar kamaru ta bada sanarwan cewa masu fafutukan warewa daga kasar daga yankin da ake magana da harshen turanci ne da alhake face-facen Bamenda.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS