-
Rundunar Sojin Nijeriya: Babu Wata Karamar Hukuma Da Take Hannun Boko Haram
Sep 23, 2017 14:48Rundunar sojin Nijeriya ta bayyana cewar babu wata karamar hukuma a jihohin Arewa Maso Gabashin Nijeriya din da take hannun kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram.
-
Najeriya: An Kashe Yan Gudun Hijira 9 A Kusa Da Wani Sansaninsu A Jihar Borno
Sep 23, 2017 08:19Mayakan kungiyar boko Haram sun kashe yan gudun hijira 9 a jiya Juma'a a lokacinda suka noma kusa da sansaninsu dake Ran a cikin jihar borno ta tarayyar Nigeria.
-
Najeriya : Mutum 15 Sun Mutu A Hare-haren Kunar Bakin Wake
Sep 18, 2017 09:34Rahotanni daga Najeriya na cewa mutane a kalla 15 ne suka rasa rayukansu a wasu jerin hare haren kunar bakin wake a wani sansanin 'yan gudun hijira dake kauyen Mashahari na birnin Maiduguri a arewa maso gabashin kasar.
-
Harin Boko Haram Ya Hallaka Mutane 7 A Najeriya
Sep 09, 2017 14:29Akalla mutane 7 suka rasa rayukansu sanadiyar wani harin ta'addanci da mayakan kungiyar boko haram suka kai wani sansanin 'yan gudun hijra a shiyar arewa maso gabashin Najeriya
-
Kungiyar Amnesty International: Kusan Mutane 400 Boko Haram Ta Kashe A Ckin Watanni 5
Sep 05, 2017 04:51Rahoton kungiyar ta kare hakkin bil'adama ta kasa da kasa, Amnesty International ya ce hare-haren kungiyar 'Boko Haram sun kashe mutane kusan 400 a kasashen Najeriya da Kamaru.
-
Majalisar D. D Ta Yi Gargadi Kan Yiyuwar Bullar Masifa Kan Jinsin Bil-Adama A Nigeriya
Sep 04, 2017 01:50Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi kan yiyuwar bullar masifa kan jinsin bil-Adama a shiyar arewa maso gabashin tarayyar Nigeriya.
-
Sojojin Nijeriya Sun Sanar Da Hallaka Wasu Kwamandojin Boko Haram
Aug 31, 2017 13:26Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da cewa dakarunta sun sami nasarar hallaka wasu kwamandojin kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram da wani adadi mai yawa na dakarun kungiyar a ci gaba da fada da suke yi da 'yan kungiyar ta'addanci da kawo karshensu.
-
Harin 'Yan Boko Haram Yayi Sanadiyyar Kashe Mutane 11 A Kasar Kamaru
Aug 25, 2017 12:07Jami'an kasar Kamaru sun bayyana cewar wasu mahara da ake zaton 'yan kungiyar Boko Haram ne sun kashe mutane 11 da kuma sace wasu 8 na daban a wani hari da suka kai kauyen Gakara da ke arewacin kasar a daren jiya Alhamis.
-
Harin Kunan Bakin Wake Ya Lashe Rayukan Mutane Akalla 4 A Kasar Kamaru
Aug 23, 2017 14:34Wani karamin yaro da aka masa jigida da bama-bamai ya tarwatse a tsakanin jama'a a yankin arewacin kasar Kamaru, inda ya janyo mutuwar mutane akalla 4 yammacin jiya Talata.
-
UNICEF Ta Nuna Damuwa Kan Yadda Boko Haram Ke Amfani Da Kananan Yara Wajen Kai Hari
Aug 23, 2017 00:57Asusun Kula Da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya bayyana tsananin damuwarsa dangane da yadda 'yan kungiyar Boko Haram suke amfani da kananan yara wajen kai hare-haren ta'addanci a arewacin kasar.