Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

boko haram

  • Sojojin Nijar Sun Hallaka 'Yan Boko Haram 40

    Sojojin Nijar Sun Hallaka 'Yan Boko Haram 40

    Aug 22, 2017 06:26

    Rundinar sojin Nijar ta sanar da cewa dakarunta sun hallaka 'yan ta'adda na boko haram kimanin 40 a yankin Barwa dake arewa maso yammacin jihar Diffa.

  • Gwamnatin Najeriya Na Bayar Da Horon Wayar Da Kai Ga 'Yan Boko Haram

    Gwamnatin Najeriya Na Bayar Da Horon Wayar Da Kai Ga 'Yan Boko Haram

    Aug 15, 2017 13:12

    Gwamnatin na ci gaba da aiwatar da shirin da ta fara na bayar da horo ga 'yan kungiyar Boko Haram da ake tsare da su a gidajen kaso kan koyarwar muslunci dangane da zaman lafiya.

  • Sojoji 2 da 'Yan Boko Haram 13 Sun Mutu Yayin Gumurzu A Adamawa Da Borno

    Sojoji 2 da 'Yan Boko Haram 13 Sun Mutu Yayin Gumurzu A Adamawa Da Borno

    Aug 07, 2017 12:54

    Rundunar sojan Nijeriya ta sanar da cewa dakarunta na Operation Lafiya Dole da suke fada da kungiyar Boko Haram sun hallaka 'yan kungiyar su 13 a wasu gumurzu da ya gudana tsakaninsu a yankuna daban-daban na jihohin Borno da Adamawa.

  • Manyan Hafsoshin Sojojin Nijeriya Sun Gudanar Da Taro Kan Boko Haram A Maiduguri

    Manyan Hafsoshin Sojojin Nijeriya Sun Gudanar Da Taro Kan Boko Haram A Maiduguri

    Aug 02, 2017 06:34

    Rahotanni daga Nijeriya sun bayyana cewar manyan hafsoshin sojojin kasar sun gudanar da wani taro na sama da sa’oi hudu a birnin Maiguguri, babban birnin jihar Borno, tare da kwamandojin sojojin da suke can da nufin tsara sabbin dabarun fada da ‘yan kungiyar Boko Haram da suke ci gaba da barazana ga tsaro da zaman lafiyan yankin.

  • Kungiyar Boko Haram Ta Kai Harin Kunan Bakin Wake A Garin Dikwa

    Kungiyar Boko Haram Ta Kai Harin Kunan Bakin Wake A Garin Dikwa

    Jul 30, 2017 07:23

    Mayakan kungiyar boko haram sun kai harin kunan bakin wake a garin Dikwa na jihar Borno dake arewa masu gabashin Najeriya.

  • Boko Haram Ta Saki Faifan Bidiyon Ma'aikatan Hako Mai Da Ta Sace

    Boko Haram Ta Saki Faifan Bidiyon Ma'aikatan Hako Mai Da Ta Sace

    Jul 29, 2017 12:32

    Kungiyar Boko Haram ta saki wani bidiyo da ke nuna mutane uku da ta ce ta kama lokacin wani harin kwantan bauna da ta kai wa ma'aikatan hakar mai a jihar Bornon Nijeriya inda daya daga mutanen yake kiran gwamnatin kasar da ta rage amfani da karfi a kan 'yan kungiyar.

  • Najeriya: EFCC Ta Kwato Daruruwan Biliyoyin Nairori Daga Kamfanonin Mai

    Najeriya: EFCC Ta Kwato Daruruwan Biliyoyin Nairori Daga Kamfanonin Mai

    Jul 28, 2017 13:51

    Hukumar yaki da cin hanci da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa a najeriya EFCC ta ce ta bankado almundahana da ka yi da makudan kudaden gwamnati a kamfanonin mai na kasar.

  • An Bukaci Manyan Hafsoshin Sojin Najeriya Da Su Koma Maiduguri

    An Bukaci Manyan Hafsoshin Sojin Najeriya Da Su Koma Maiduguri

    Jul 28, 2017 08:57

    Mukaddashin Shugaban Najeriya Yemi Osibanjo ya umurci shugaban rundunar sojin kasa Janar Tukur Burutai da shugaban sojin sama Sadiq Abubakar da su koma Maiduguri domin magance matsalar tsaron da ake ci gaba da samu a yankin.

  • Najeriya : An Sace Ma'aikatan Kamfanin NNPC 10

    Najeriya : An Sace Ma'aikatan Kamfanin NNPC 10

    Jul 26, 2017 10:29

    Rahotanni daga Najeriya na cewa wasu mutane da ake zargi da cewa 'yan Boko haram ne sun sace wasu ma'aikatan kamfanin mai na kasar cewa da NNPC su guda goma a shiyyar arewa maso gabashin kasar.

  • 'Yan Sanda Sun Gano Wani Gida Na 'Yan Boko Haram A Kano

    'Yan Sanda Sun Gano Wani Gida Na 'Yan Boko Haram A Kano

    Jul 23, 2017 12:57

    Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta bayyana cewar jami'anta sun gano wani gida a jihar Kano da ake zaton na 'yan kungiyar Boko Haram biyo bayan wani samame da jami'an tsaron suka kai gida a daren jiya Asabar wayewar garin yau Lahadi.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS