-
Harin Dakarun Tsaron Najeriya A Wuraren 'Yan Ta'addar Boko Haram
Jul 22, 2017 14:50Dakarun Tsaron Najeriya Sun fadada kai hare-hare a wuraren mayakan kunigyar Boko haram dake arewa maso gabashin Najeriya.
-
Wani Kwamandan Boko Haram Da Wasu 'Yan Kungiyar Uku Sun Mika Kansu Ga Sojojin Nijeriya
Jul 18, 2017 13:23Rundunar sojan Nijeriya ta bayyana cewar wani kwamandan kungiyar Boko Haram da wasu dakarun kungiyar su uku sun mika kansu ga rundunar sojin Nijeriya bayan da suka sanar da tubarsu daga ayyukan ta'addancin da suke aikatawa.
-
Yan Kungiyar Boko Haram Sun Kai Hari Yankin Kudu Maso Gabashin Niger
Jul 03, 2017 13:14Mayakan kungiyar Boko Haram sun kai hari kauyen Ngalewa da ke jihar Diffa a shiyar kudu maso gabashin Jamhuriyar Niger, inda suka kashe mutane akalla 9 tare da yin awungaba da wasu kimanin 40 na daban.
-
Nijar : Za'a Canjawa 'Yan Gudun Hijira Kabalewa Sansani
Jul 01, 2017 03:37Hukumomi a yankin Diffa dake kudu maso gabashin Jamhuriya Nijar, sun ce za'a canjawa 'yan gudun hijira boko haram dake rayuwa a sansanin MDD na Kabalewa wuri.
-
Taho Mu Gama Tsakanin Sojoji Da 'Yan Boko Haram A Yankin Tabkin Tchadi
Jun 26, 2017 14:39Sojojin Tchadi Sun Hallaka Mayakan Boko Haram 162 a wani Sumame da suka kai musu a yankin Tabkin Tchadi.
-
An Kaiwa Sojojin Mali Hari
Jun 18, 2017 01:14Wasu 'Yan bindiga sun kai hari Sansanin Sojin kasar Mali dake arewacin kasar , lamarin da yayi sanadiyar mutuwar Sojoji biyar tare da jikkata wasu takwas na daban
-
Gwamnatin Kamaru Ta Kama Wasu Sojoji Masu Fada Da Boko Haram Saboda Bore
Jun 06, 2017 13:40Rahotanni daga kasar Kamaru sun bayyana cewar mahukuntan kasar sun kama alal akalla sojoji guda 30 da ke yaki da kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram sakamakon boren da suka yi kan kin biyansu wasu kudadensu na albashi da kuma alawus-alawus.
-
An Hallaka Wasu 'Yan Kunar Bakin Wake Da ke Son Kai Harin Sashen Mata Na Jami'ar Maiduguri
May 19, 2017 13:23Rahotanni daga birnin Maiduguri na jihar Bornon Nijeriya sun bayyana cewar an hallaka wasu 'yan kunar bakin wake su uku a daidai lokacin da suke kokarin kai hari dakunan kwanan dalibai mata na jami'ar Maidugurin a daren jiya Alhamis.
-
An Hallaka Daya Daga Cikin Komondojin Kungiyar Boko Haram A Najeriya
May 17, 2017 14:21Magabatan tsaron kamaru sun sanar da hallaka wani komandan kungiyar Boko haram tare da rusa maboyar su a garin Banki na Najeriya.
-
Boko Haram Ta Kashe Wasu Manoma A Jihar Bornon Najeriya
May 15, 2017 14:43Wasu gungun 'yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun kashe wasu manoma shida a kauyen Amrawa da ke nisan kilomita 16 da garin Maiduguri fadar mulkin jihar Borno a shiyar arewa maso gabashin tarayyar Nigeriya.