Pars Today
Jakadan kasar Brazil a kasar Siriya ya koma bakin aikinsa bayan shekaru kimani 7 da barin kasar.
Matakin na sojojin kasar Brazil ya biyo bayan furucin da sabon shugaban kasar ya yi ne na yiyuwar bai wa Amurka dama ta kafa sansanin soja
Sabon Shugaban Kasar Brazil Jair Bolsonaro
Shugaban kwamitin tsaro da siyasar wajen na Majalisar shawarar musulunci ta Iran ne ya bayyana haka, a lokacin da yake yin ishara da takunkumin da Amurka ta kakaba wa Iran
Kakakin ma'aikatar harakokin wajen Iran ya taya al'ummar kasar Brazil murnar gudanar da zabe cikin nasara da kuma zaben sabon shugaban kasa.
Wani dan takarar shugaban kasa a Kasar Brazil ya tsallake rijiya da baya a wani hari da aka kai masa yayin gangamin yakin neman zabe a arewa maso gabashin kasar
Rundunar 'yan sandan Brazil ta gudanar da wani samame, inda ta kame masu aikata muggan laifuka kimanin 3,000 a sassa daban daban na kasar.
Gwamnatin kasar Brazil ta bada sanarwan dauke yan gudun hijirar kasar Venezuela dubu guda daga sansanin da aka kafa masu a garin Roraima na kan iyakar kasashen biyu zuwa wasu wurare saboda harin da aka kai masu.
Kungiyoyin fararen hula da jam'iyyun siyasa masu sassaucin ra'ayi a kasar Brazil suna ci gaba da daukan matakan matsin lamba kan gwamnatin kasar kan neman sakin tsohon shugaban kasar Luiz Inacio da Silva.
Shugabannin kasashen Latin Amurka suna ci gaba da nuna rashin amincewarsu da tsare tsohon shugaban kasar Brazil tare da yin tofin Allah tsine kan daure shi a gidan kurkuku kan zargin cin hanci da rashawa.