-
Babbar Kotun Brazil Ta Ba Da Umurnin Daure Tsohon Shugaban Kasar Saboda Rashawa
Apr 05, 2018 10:41Kotun koli ta kasar Brazil ta yi watsi da bukatar da tsohon shugaban kasar Luiz Inacio Lula da Silva ya gabatar mata na gujewa tafiya gidan yari a yayin da yake daukaka karar hukuncin da aka yanke masa kan zargin rashawa da cin hanci da ake masa.
-
An Kashe Yansanda Kimani 100 A Rikicin Kasar Brazil A Shekara ta 2017
Aug 27, 2017 11:48Majiyar gwamnatin kasar Brazil ta bayyana cewa daga farkon wannan shekara ta 2017 ya zuwa yanzu an kashe jami'an yansandan kasar kimani 100 a cikin rikice-rikicen kasar.
-
Ana Tuhumar Shugaban Brazil Da Karabar Cin Hanci Da Rashawa
Jun 27, 2017 05:18Babban mai shigar da kara na kasar Brazil Rodrigo Janot ya bukaci kotun kolin kasar da ta gabatar da tuhuma a hukumance a kan shugaban kasar Michel Temer bisa zarginsa da laifin karbar cin hanci da rashawa.
-
MDD: Murkushe 'Yan Adawa A Brazil Cin Zarafin Bil Adama Ne
May 27, 2017 12:05Kmwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya ya yi Allah wadai da matakin murkushe masu zanga-zangar lumana da gwamnatin Brazil ta dauka.
-
Kotun Kolin Brazil Ta Amince A Binciki Shugaban Kasar Kan Zargin Cin Hanci
May 19, 2017 05:33Babbar kotun kolin kasar Brazil ta amince da a gudanar da bincike a kan zargin cin hanci da rashawa da ake yi a kan shugaban kasar, Michel Temer.
-
Yan Sanda A Kasar Brazil Suna Ci Gaba Da Yajin Aiki
Feb 13, 2017 06:20Yansanda a kasar Brirazil suna ci gaba da yajin aiki don neman gwamnatin kasar ta saurari kokensu na kyautata yanayin aiki da kuma rayuwarsu.
-
Akalla Fursunoni 33 Sun Mutu A Wani Yamutsi Da Ya Barke A Kasar Brazil
Jan 06, 2017 17:45Rahotanni daga kasar Brazil sun bayyana cewar alal akalla fursunoni 33 sun mutu a wani yamutsi da ya barke a wani gidan yari da ke jihar Roraima da ke arewacin kasar, wanda shi ne irin wannan yamutsin na biyu da ya faru a kasar cikin 'yan kwanakin da suka gabata.
-
Akalla Mutane 60 Sun Rasa Rayukansu Saboda Wata Tarzoma Da Ta Barke A Gidan Yarin Brazil
Jan 02, 2017 17:54Kimanin mutane 60 sun rasa rayukansu sakamakon wata mummunar tarzoma da ta barke a wani gidan yari a kasar Brazil bayan wani rikici da ya barke tsakanin kungiyoyin masu fataucin muggan kwayoyi guda biyu da ba sa ga maciji da junansu da ake tsare da su a gidan yarin na garin Manaus
-
Dubban Al'ummar Brazil Sun Gudanar Da Taron Gangami A Kofar Majalisar Dokokin Kasar
Nov 17, 2016 05:50Dubban ma'aikatan gwamnati a Brazil sun gudanar da zanga-zanga tare da taron gangami a kofar Majalisar Dokokin Kasar domin nuna rashin jin dadinsu kan rashin biyansu albashi lamarin da ya rikide zuwa tarzoma.
-
Kasashen Latin Sun Janye Jakadunsu Daga Brazil Don Nuna Fushi Da Tsige Rousseff
Sep 01, 2016 17:20Kasashen Bolivia, Venezuela da Ecuador sun sanar da janye jakadunsu daga kasar Brazil don nuna rashin jin dadi da amincewarsu ga matakin da 'yan majalisar dattawan kasar suka dauka na tsige shugabar kasar Uwargida Dilma Rouseff da suka yi a jiya Laraba.